Latest
Bayan sanar da rasuwar tsohuwar minista a Najeriya, Shugaba Tinubu ya jajanta wa iyalan Adenike Ebunoluwa Oyagbola wacce ta rasu tana da shekara 94 a duniya.
Fitacciyar mawakiya, Angie Stone ta rasu bayan hatsarin mota a Alabama. Ta shahara a hip-hop da R&B, ta kuma bar gagarumar gudunmawa ga duniyar waka.
Karamin ministan ayyuka, Muhammad Bello Goronyo, ya nuna cewa samar da ingantattun hanyoyi zai taimaka wajen magance matsalar rashin tsaro a Najeriya.
Dan majalisar wakilai daga jihar Zamfara, Hon. Aminu Jaji ya karɓi sababbin tuba zuwa jam'iyyar APC da suka hada da tsohon dan takarar gwamna a AAC a zaben 2023.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf za ta kashe N8bn domin shirin ciyarwa a watan Ramadan da muke ciki. Shirye-shrye sun kankama.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun yi ta'asa a jihar Zamfara inda suka yi garkuwa da wasu shugabannin APC biyar daga Kaura Namoda ta Kudu.
Bayan sanar da rasuwar tsohuwar minista a Najeriya, Chif Adenike Ebun Oyagbola, Gwamna Dapo Abiodun ya nuna alhinin game da rasuwar mace ta farko da ta zama minista.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an sanar da rasuwar Sarkin Sasa da ke Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Haruna Maiyasin bayan ya shafe shekaru da dama a sarauta.
Karamin ministan gidaje, Abdullahi Ata, ya caccaki mataimakin gwamnan jihar Kano, kan kalaman da ya yi dangane da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Masu zafi
Samu kari