Latest
Rahotanni sun tabbatar da cewa an sanar da rasuwar Sarkin Sasa da ke Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Haruna Maiyasin bayan ya shafe shekaru da dama a sarauta.
Karamin ministan gidaje, Abdullahi Ata, ya caccaki mataimakin gwamnan jihar Kano, kan kalaman da ya yi dangane da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka jami'an tsaro na 'yan banga a wanni harin kwanton bauna da suka kai musu a cikin dajin Matankari da ke cikin jihar Kebbi.
Wasu masana sun yi ta hasashen farashin abinci zai yi sauki kamar yadda ake samu yanzu inda rahotanni suka tabbatar da cewa hatsi na kara raguwa a farashi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya bayyaja cewa zai haɗa kai da Sanata Muntari Ɗandutse wajen tabbatar da kirkiro jihar Karaduwa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Malam Nasir El-Rufai. Shehu Sani ya ce tsohon gwamnan ya jawowa APC a asara a jihar Kaduna.
Bayan martanin matar Sanata Godswill Akpabio kan zargin da ake yi masa, Natasha Akpoti-Uduaghan ta gargadi mai dakin nasa kan janye jikinta daga lamarin.
Gwamnatin Ondo ta ware N634m don biyan kudin WASSCE na 2024/2025 ga dalibai sama da 23,000, da nufin ba 'ya'yan talakawa damar yin karatu ba tare da matsala ba.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu, ya fito ya gayawa duniya dalilinsa na komawa jam'iyyar APC daga PDP. Ya ce abubuwa sun sauya a yanzi a APC.
Masu zafi
Samu kari