Latest
A labarin nan, za a ji wasu abubuwa game da sabon Magajin Garin New York, birni mafi girma a duniya, Zohran Mamdani da ya nuna wa Donald Trump yatsa.
A labarin nan, za a ji manyan yan takara a jihar Anambra da ke shirin a fafata da su a zaɓen Gwamnan jihar, da irin karfinsu da kuma yiwuwar samun nasara a zaben.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan majalisar Amurka sun mika bukata ga Ma'aikatar kudi da kasar da ta sanya wa Miyetti Allah da MACBAN na Najeriya takunkumi.
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam, Femi Falana, ya karyata shugaban kasar Amurka kan zargin kisan Kiristoci a Najeriya. Ya ce bai da wata hujja.
Hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane tara yayin jirgin sama na dakon kaya ya rikito kan masana'antu a kasar Amurka, ana ci gaba da aikin ceto mutane.
Kwamitin da majalisar dattawa ta kafa don binciken satar mai ya fara gabatar da bincikensa. Kwamitin ya bayyana cewa an yi sama da fadi da biyiyoyin kudade.
Wasu kungiyoyin musulami akalla 10 sun garzaya kotu, sun shigar da Gwamna Abba da wasu mutum biyu a gaban kotu kan zargin batancin da ake wa Malam Triumph.
Ƴan sanda a jihar Delta sun kama masu garkuwa uku, sun kwato N4.1m na kudin fansa da bindigar AK-47, sun kuma ceto wata mata da aka sace a Obinomba.
Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya mayar da martani kan zargin Trump na kisan Kiristoci, yana cewa addininsa ya tabbatar da gaskiyar gwamnati.
Masu zafi
Samu kari