Latest
Gwamnan jihar Abia ya karrama jami'in hukumar shige da fice Najeriya ta NIS saboda kin karbar cin hancin N10 a wajen bokan da ya kama yana shirin arcewa a Najeriya.
Rahotanni daga kauyen Ƴar-Doka da ke yankin ƙaramar hukumar Kubau a jihar Kaduna sun nuna cewa almajirai akalla 11 sun mutu wani ramin haƙar ƙasa.
Yayin da ake fama da ta'addanci a Zamfara, shugabannin Fulani sun koka kan yadda ake nuna musu wariya da zalunci duk da cewa su ba duka ‘yan ta’adda ba ne.
Jami'an hukumar NEMA sun kai agaji jihar Sokoto bayan jirgin ruwa ya kife da wasu matafiya a Sokoto. Mutane bakwai sun rasu yayin da iska ta kifar da kwale kwale.
Za a ji yadda jami'an tsaron farin kaya na DSS sun yi aikin hadin gwiwa da rundunar sojin Najeriya a kan yan ta'addan da Dogo Gide ya gayyato daga Zamfara zuwa Neja.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama Bill Gates da lambar yabo ta CFR a Legas. A fadi yadda Bill Gates da Dangote suka hada kai suka ceci Arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya sanar da hana hawan sallah da duk wasu shagulgula domin zaman makoki da alhinin mutanen da suka mutu a ambaliyar Mokwa.
A wannan labarin, za a ji yadda hukumar kula da harkokin sadarwa ta kasa ta yunkuro domin kawo karshen cire kudin amafani da USSD daga asusun abokan huldarsu.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ba zai yi sulhu da FSimi Fubara ba sai an saka 'yan majalisar Ribas. Wike ya ce Fubara kamar da ne da ya juya baya wa ubansa.
Masu zafi
Samu kari