Latest
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yinmaraba da wasu mambobin tafiyar Kwankwasiyya da suka koma jam'iyyar APC a jihar Kano.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi martani mai zafi kan kalaman da Nyesom Wike ya yi a kansa. Ya bayyana cewa ba zai yi cacar baki da yara ba.
Malamin addinin Musulunci a jihar Gombe, Farfesa Rashid Abdulganiy ya fadi hukuncin yin sallar Juma'a da azahar a ranar Idi. Malamin ya ce za a yi sallar azahar.
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta zargin cewa Gwamna Charles Soludo ya tuntuɓi boka don neman nasarar zaɓe da za a yi a ranar 8 ga Nuwambar 2025.
Bayan shafe shekaru 20 ana tababa kan sarautar Gwandu da ke jihar Kebbi, Kotun Koli ta kawo ƙarshen rigimar inda ta soke dawo da Al-Mustapha Jokolo kan karaga.
Fitaccen malamin addinin kirista wanda ya kafa cocinCitadel Global Community ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a gidansa da ke jihar Legas.
Gwamnatin jihar Kano ta ja hankalin mutane su yi taka tsan-tsan wajen layya, su tabbata sun yanka dabbobi musu lafiya don gujewa ɗaukar cututtuka.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kai ziyara garin Mokwa bayan mutuwar sama da mutum 200 a ambaliya, ya ce Tinubu ya turo N2bn.
A labarin nan, za ku ji cewa wata matashiya a Kano, Zainab Ishaq Muhammad ta bayyana yadda ta samu mutumin kirki, kuma mijin aure a shafin Facebook.
Masu zafi
Samu kari