Latest
Maryam Shettima ta bayyana cewa ba ta yi mamaki da ta samu labarin shugaban APc na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi murabus, ta ce haka rayuwa take.
A labarin nan, za a ji cewa sojojin Najeriya sun yi amfani da bayanan sirri wajen dakile mummunan hari da 'yan ta'addan ISWAP ke kokarin kai wa Borno.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta ce za ta hau teburin sulhu ne kawai bayan an cire yiwuwar kai mata hari saboda kokarinta na mallakar nukiliya.
APC ta karɓi murabus ɗin Ganduje, inda Ali Dalori ya zama muƙaddashin shugaban jam'iyyar, yayin da ake ta cece-kuce kan dalilan murabus ɗin Ganduje.
Shugaba Donald Trump ya ce ba zai sake zama a teburin sulhu da kasar Iran ba kan mallakar makamin nukiliya. Ya ce shi ba kamar Barrack Obama ba ne.
Rahatanni daga jihar Zamfara sun nuna cewa jami'an tsaro sun yi nasarar halaka kasurgumin ɗan bindiga da ya takura wa jama'a, Kachalla Yellow Ɗanbokolo.
Jagoran jam'iyyar LP a Najeriya, Peter Obi ya jaddada aniyarsa ta yin takarar shugaban kasa a zaben 2027. Ya ce zai yi wa'adi daya kawai idan ya samu nasara.
A labarin nan, za a ji cewa PDP na iya fuskantar babbar barazana yayin da gwamnoni da sauran masu ruwa da tsaki a Kudu maso Gabas ke barazanar ficewa.
Jami'an tsaro da aka jibge a sakatariyar PDP da ke Abuja sun fatattaki mambobin kwamitin amintattu daga dakin gudanar da taron NEC da ke a hedikwatar jam'iyyar.
Masu zafi
Samu kari