Latest
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, Gwamnan Jigawa, Umar Namdi, Sanusi II sun tafi Madina jana'izar Dantata tare da tawaga mai karfi da ta hada da tsohon gwamnan Jigawa
Jam’iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta bayyana matsayarta kan jita-jitar cewa Rabiu Musa Kwankwaso zai bar cikinta inda ya ce hakan abin farin ciki ne a gare ta.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya ce zai koma jami’a bayan ritaya daga siyasa, yana mai bayyana sha’awarsa ga ilimi da haɓaka jarin ɗan Adam.
Wani jigo a jam’iyyar APC a Kano, Alhaji Alhassan Yaryasa ya yi magana bayan Abdullahi Ganduje ya yi murabus inda ya ce hakan da ya ba karamar dabara ba ce.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace mai unguwar Bauda da ke Maro, a karamar hukumar Kajuru da ke jihar Kaduna da asubahin ranar Asabar 28 ga watan Yuni.
Hukumomin Saudiyya sun amince a binne Alhaji Aminu Dantata a Madina ranar Litinin, bayan rasuwarsa yana da shekaru 94, an yi masa jana'izar Ga'ib a Kano.
'Yan sanda sun kama wani matashi a Anambra da laifin garkuwa da abokinsa don karbar kudin fansa, yayin da 'yan bindiga suka sace wani mazaunin Bature Daji a Neja.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani mummunan hatsari ya faru a kasuwar Mile 6 da ke Jalingo a jihar Taraba wanda ya yi sanadin rayuka.
Rundunar soji ta ce sojoji ba sa buƙatar ƙwayoyi don yaki da 'yan bindiga, ta ce horo da jajircewa ne matakin nasara. NDLEA ta yi gargadi kan shan miyagun kwayoyi.
Masu zafi
Samu kari