Latest
Ko shakka babu soyayya kamar yadda Hausawa ke cewa ruwan zuma ce, idan ka sha sai ka ba masoyi domin kuwa diyar shahararren mai kudin nan na daya a Afrika watau Fatima Dangote tuni har sun fita yawon shakatawa ita da mijin ta a ba
Wani babban malamin addinin Kirista a Najeriya kuma shugaban darikar Katolika na shiyyar Sokoto Bishof Matthew Hassan Kuka ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya gaggauta tabbatar da cika alkawurran da ya daukar wa 'yan
Fadar shugaban kasar Najeriya a ranar Asabar din da ta gabata ta fitar da sanarwa tana mai maida martani ga tsohon babban jami'in rundunar sojojin Najeriya kuma tsohon ministan tsaron kasar nan watau Laftanal Janar Theophilus Yaku
Tsohon gwamnan jihar Sokoto na farko a wannan jamhuriyar kuma jigo a jam'iyyar PDP a jihar yanzu haka watau Alhaji Attahiru Bafarawa ya yi ikirarin cewa tsaffin gwamnonin nan na jam'iyyar PDP da suka sauya sheka ya zuwa APC a shek
A labari mai ban tausayi, wasu masoya guda biyu, matasa, mace da namiji, sunyi kundumbalar halaka kansu ta hanyar shiga gaban jirgin kasa inda yake gudu domin ya nike su, ya kuwa markade sun har lahira a talatar nan da ta wuce
An kiyasta cewa, muddin kakin hau facebook da wayarka/ki, to kuwa manhajar ta nadi dukkan sirrika da bayanai da ke kan wayar, wadanda ba ma su shaffi facebook din ba, kamar su lambobin waya, kudi a banki, sakonni da ma soyayya..
A kimiyyance dai, namiji yana da Chromosomes na alelles XY ne, mace kuma tana da XX, kwayoyin halitta dake ada wa jiki ko mace ne shi ko namiji. Sai dai akasin da akan samu a wasu jariran sai a sami XXY ko XYY wanda ke maida su m
A yayin da kullum ake kara nazarin ilimin kiwon lafiya a fadin duniya, binciken kwararru ya tabbatar da wasu nau'ikan cututtuka da dama da ganyen mangwaro ke kawar wa matukar an yi amfani da shi ko kuma sarrafa shi ta hanyar dace.
Kungiyar kimiyya da fasaha na kasar Tunisia sun bawa gwamnan jihar Katsina lambar girma ta fannin kimiyya da fasaha, sakamakon tallafin da yake bayarwa don cigaban kimiyya da fasaha a Jihar. Ya karbi lambar girman ne a birnin Mona
Masu zafi
Samu kari