Latest
A yayin da kullum ake kara nazarin ilimin kiwon lafiya a fadin duniya, binciken kwararru ya tabbatar da wasu nau'ikan cututtuka da dama da ganyen mangwaro ke kawar wa matukar an yi amfani da shi ko kuma sarrafa shi ta hanyar dace.
Kungiyar kimiyya da fasaha na kasar Tunisia sun bawa gwamnan jihar Katsina lambar girma ta fannin kimiyya da fasaha, sakamakon tallafin da yake bayarwa don cigaban kimiyya da fasaha a Jihar. Ya karbi lambar girman ne a birnin Mona
A cewarsa dai, tsoron kasar Rasha ta wancan lokacin, mai yada akidar Kwaminisanci da gurguzu, wanda yake tafe da ilhadi na kin yarda da samuwar alloli, yasa Turawa suka ingiza Saudiyyar yada tata zazzafar akidar ta son addini da..
Yawanci kasashen Asiya kamar Indiya su ke hada wadannan kwayoyi, amma tunda su kudi kawai suke nema, kuma sun kula akwai kasuwar magungunan a nan, sai kawai a su yi ta antayo mana mu kuwa muyi ta sha muna zarewa..
Garin Zazzau ba zai taba mance wa da shahararren Maginin nan ba da rayu a karni na 19, Muhammadu Duguru, wanda ya shahara da sunan Babban Gwani, sakamakon fice da kuma kwarewa akan sana'ar sa ta gine-gine musamman na masallatai.
Hukumar bayar da agajin gagawa na kasa (NEMA) ta tabbatar da cewa wasu yan kunan bakin wake guda uku da sukayi kokarin shiga kauyen Muna da kai garin Maiduguri sun gamu da ajalinsu a ranar Juma'a 30 ga watan Maris. Kamfanin dillan
A ranar Juma’a, 25 ga watan Maris, ne jami’an Sojin Najeriya dake jihar Taraba sukayi nasarar kama barayin shanu a cikin daji, lokacin da suke cikin rabon shanun da suka sata daga wurin mutane. Jami’an Soji na 20 Mechanised Battal
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta bayyana jerin mutanen da gwamnatin APC ta wallafa da sunan cewa barayi ne a matsayin karya da soki-burutsu tsagwaron sa. Haka zalika jam'iyyar ta PDP ta kuma bayyana cewa an zayyana sunayen was
Shugaban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), mai suna Prince Uche Secondus ya fadawa babban ministan yada labarai da kuma habaka al'adu na gwamnatin tarayyar Najeriya Alhaji Lai Mohammed cewar ya shiraya jiran samma
Masu zafi
Samu kari