Latest

Dino Melaye ya zargi ‘Yan Sanda da shirya kashe shi
Dino Melaye ya zargi ‘Yan Sanda da shirya kashe shi
Labarai
daga  Aisha Musa

Sanata Dino Melaye, yace ya gano shirin da hukumar ‘Yan Sanda ta kasa keyi da gwamnatin jihar Kogi don su kasheshi ta hanyar yi masa allura akan hanyar zuwa jihar ta Kogi. Shiyasa suka dage akan sai anyi masa shari’arsa a jihar.

Annoba ta kashe mutane 8 a jihar kano
Annoba ta kashe mutane 8 a jihar kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mazauna yankin sun bayyana cewa annobar ta fara ne satin da ya wuce, a kauyen, wanda ya tayarwa mutanen garin hankali, bisa ga yanda aka ringa mutuwa kusan kowace rana.Sunce wadanda suka rasa rayukansu sun hada da yara matasa.