Latest
Sai dai yace tun cikin na dna wata uku ne ya bukaci ta zubar da cikin, amma ta ki, inda bayan watanni hudu, ya kara mika mata bukatarsa na zubar da cikin, nan tace atabau, daga nan ne ya yanke shawarar kasheta tunda dai ya fahimci
A kwanakin baya ne dai majalisar koli ta jam’iyyar APC ta dauki matakin kara ma shuwagabannin jam’iyyar APC wa’adin mulki na tsawon shekara guda daya, tun daga mazabu har zuwa matakin kasa gaba daya, sai dai matakin bai dace tsari
Za ku ji cewa an yi nisa kwarai da gaske a wani aiki da ake ta faman yi na titin kasa a Unguwar Kofar Ruwa a cikin karamar Hukumar Dala Garin Kano. Wannan yana cikin ayyukan da Gwamna Kwankwaso ya fara a lokacin sa.
Za ku ji cewa 'Yan Majalisa sun gano wata badakalar da aka tafka a CBN. Majalisar Wakilan Tarayya ta ba Gwamnan CBN kwana biyu yayi bayanin abin da ya auku. Yanzu haka Majalisa ta ba Godwin Emefiele kwana 2 ya hallara gaban ta.
Daya daga cikin 'yan majalisar wakillai a Najeriya mai suna Honourable Julius Pondi ya yayata rabawa al'ummar da yake wakilta garin kwaki a matsayin kyauta a gare su. Ganau dai sun shaidawa majiyar mu cewa garin kwakin da dan maja
A wani bincike da aka gudanar tun a watan Nuwamba na shekarar da ta gabata ya bayyana jerin wasu jihohin Najeriya mafi tarin masu dauke da cutar kanjamau wadda ke karya garkuwar jiki ta dukkan wani bil Adama mai dauke da ita.
Shugaban Limaman dan kasar Kenya ya bayyana cewa, ba bu wani Zuhudu cikin wannan kaura da ya yiwa iyalin sa face wata rashin lafiya da ta sanya dole ya shafe wannan lokuta ba tare da gudanar da rayuwar sa yadda ta dace ba.
Rundunar ta bayyana haka ne a ranar Talata 27 ga watan Maris, inda tace za’a binne mamatan ne a makabartar Sojoji dake jihar Kaduna, kamar yadda mataimakin daraktan watsa labaru na rundunar, Muhammad Dole ya sanar.
Ta kara da cewar, tun bayar gudun mijin nata jama'a ne ke tallafa mata wajen kulawa da jariran. "Ina yawo coci da kasuwa da yaran domin neman taimako. Ina rokon mijina ya dawo duk inda yake. Ni na yafe masa duk abinda ya faru. Mun
Masu zafi
Samu kari