Latest

Tsohuwa mai shekara 100 ta musulunta a Abuja
Tsohuwa mai shekara 100 ta musulunta a Abuja
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Wata tsohuwa mai shekaru 100 da haihuwa a yankin Karshi dake babban birnin tarayya Abuja ta karbi addinin Musulunci. An kwashe tsawon shekaru da dama yaýa da jikoki na yiwa wannan tsohuwa tayin addinin Musulunci amma abun ya ci.

Shugaba Khama na kasar Botswana ya sauka daga mulki
Shugaba Khama na kasar Botswana ya sauka daga mulki
Labarai
daga  Aminu Ibrahim

A wannan makon, Shugaba Ian Khama na kasar Botswana ya kammala ziyarar bankwana da al'ummar kasar kafin ya sauka daga mulki a ranar Asabar inda zai mika mulkin ga mataimakin sa don rikon kwarya kafin gudanar da wata zaben.