Latest
Wani tsoho dan kimanin shekaru 108 a duniya dan asalin kasar Canada mai suna Esmond Allcock ya danganta sirri daya da ya ke ganin cewa shine babban dalilin da ke sa tsawoncin rayuwa a duniya da samun mata ta gari. Mista Esmond All
Hajiya Ramatu Tijjani, ta bawa talakawan zawarawa da marayu na addinin kirista 50 kautar kaji da abinci don suyi bukin Easter. Ramatu tace tayi hakan ne domin tallafawa talakawa don gina kyakkyawar alaka tsakanin mutane.
Sanata Dino Milaye, mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisar wakilai, yayi ikirarin cewa lamarin dake tsakinsa da shugaban hukumar ‘Yan Sanda na Lokoja, an mayar dashi birnin tarayya daga garin Lokoja, dake jihar Kogi.
Kungiyar matasa ta wasanni a tarayyar Najeriya watau Youth Sports Federation of Nigeria (YSFON) reshen jihar Filato ta bayyana cewa ya zama wajibi fa ga shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya sake tsayawa takara a 2019.
Wani kamfanin kere-kere a Najeriya mai suna Power Gas ya shiga yarjejeniyar kasuwanci tare da kulla alaka da takwaran sa na kasar Austria domin fara kera motocin da ke anfani da iskar gas ba man fetur ba a Najeriya. Kamar dai yadd
Shigowar Tinubu cikin harkar siyasa a Najeriya ya kawo muhimman canje-canje tun bayan kafa jam'iyyar APC. Ko kana sonsa ko baka sonsa, akwai abubuwa masu muhimmanci daya kamata ka sani game da wannan shahararren dan siyasa daya ci
Wata tsohuwa mai shekaru 100 da haihuwa a yankin Karshi dake babban birnin tarayya Abuja ta karbi addinin Musulunci. An kwashe tsawon shekaru da dama yaýa da jikoki na yiwa wannan tsohuwa tayin addinin Musulunci amma abun ya ci.
Mista Perry Opara ciyaman na jam’iyyar NUP ya bayyana tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin zakin siyasa,wanda yake taimakawa wurin samun nasara a zabe. Yace duk dan siyasa da bai nemi shawarar Obasanjo ba ya bata.
A wannan makon, Shugaba Ian Khama na kasar Botswana ya kammala ziyarar bankwana da al'ummar kasar kafin ya sauka daga mulki a ranar Asabar inda zai mika mulkin ga mataimakin sa don rikon kwarya kafin gudanar da wata zaben.
Masu zafi
Samu kari