Latest
Tun bayan da wakilin al’ummar Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani ya bayyana makudan kudaden da ake antaya ma Sanatocin Najeriya, da yace sun kai naira miliyan 13 ne dai aka fara binciken kwakwaf game a kudade
Ana sa rai wutan lantarki zai karu a Najeriya bayan an samar da karin megawatt bayan Shugaba Buhari zai kara karfin wutan Najeriya da megawatt 450. Gwamnatin Buhari tayi gagarumin kokari na shirin bude tashar Azura da ke Edo.
Wani tsohon gwamnan jihar Plateau a mulkin soja a lokacin gwamnatin Ibrahim Babangida, Manjo Janar Aliyu Adu Umar Kama (mai ritaya) ya bukaci wadanda ke kokarin takara akan shugaba Muhammadu Buhari a 2019 da su tsaya har sai 2023
Daga cikin tawagar da ta kai wannan muhimmin ziyara akwai tsohon Kaakakin majalisar wakilai, Alhaji Umar Ghali Na’Abba, tsohon ministan Jonathan Bala Muhammed,Muhammed Abba Gana, Mustapha Bello da Sanata Joseph Waku.
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya aika sakon ban gajiya ga miliyoyin mabiya darikar Tijjaniya da suka halarci gagarumin taron Maulidin Shehun Ibrahim wanda aka gudanar babban birnin tarayya da jihar Kaduna a ranar Asabar.
Yanzu haka dai mun kawo maku jerin wadanda ake tunani za su iya zama Sanatan na Yankin Arewacin Katsina bayan rasuwar Sanata Bukar kwanaki. Dama kwanakin kun ji cewa Aisha Buhari ta kora Alhaji Mamman Daura daga Villa.
asto Tunde Bakare na cocin nan na Later Rain Assembly da ke Garin Legas yana cewa Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta gaza wajen kare rayukan Jama’a musamman yara mata wanda har yanzu wasu mata ke tsare hannun Boko Haram.
Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa iyalan marigayi Shehu Ibrahim Nyass sun nuna tarin godiya ga al’umman Najeriya.Sun jinjina irin kaunar dake tsakanin mahaifin nasu da al’umman Najeriya cewa duk duniya sunfi kaunarsa.
Mahaifiyar budurwar, Asabe; mai shekaru 35, ta musanta cewar da hadin bakinta aka kashe mijin nata tare da bayyana cewar dukkansu basa goyon bayan soyayyar Emani da Nasiru. Emani, mahaifiyar ta, da saurayinta na tsare a ofishin hu
Masu zafi
Samu kari