Latest
Ta shaidawa kotun cewar mijinta na da saurin hannu, yana yawan dukan ta bisa kowanne karamin laifi. Ta kara da cewa, sau biyu tana barin ciki saboda dukan da mijin ke yi mata a lokutan dA take da juna biyu. A cewar ta har guduwa
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shehin Malamin ya cigaba da cewa “Ai wannan babu wani abin mamaki game da shi, Allah yayi haka ne don ya nuna ma mutane cewa karamar Waliyyar gaskiya ce. Don haka yana iya bayyana a ko ina.”
A taron da ake yi yanzu haka a Ingila, Ministan ayyuka na Najeriya, Babatunde Raji Fashola, wanda addinin Islama yake bi, ya wanke kansa kan batun ayan da aka yi masa tambaya ko yana kyamar irin wadannan mutane masu soyayyar jinsi
A wata ganawa da ya yi da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN), Oti, ya ce "ganin cewar mafi yawa daga cikin mawakan da muke da su matasa, akwai bukatar jan hankalin su a kan tasirin da kalaman su cikin wake kan iya yi ga rago
Ana zargin Sanata Ovie Omo-Agege da daukar hayyar yan daba wanda suka sace sandar majalisar dattawa wanda aka sace ta a yau Labara yayin da ake zaman majalisa amma daga baya aka dawo da ita. Idan ba'a manta ba, Majalisar da dakata
A gurfanar da wata mace mai gidan haya mai shekaru 53, Rita Olukanmi, a kotun Majistare da ke Ikeja inda ake tuhumar ta da zatan kaya wanda darajarsu ya kai N1.4m daga dakin wanda suke haya a gidanta. Dan sanda mai shigar da kara,
Sashen binciken hadurra (AIB) ya saki rahoton binciken kwakwaf da ya gudanar a kan hatsarin jirgin sama da ya ritsa da jirgin dake dauke da gawar tsohon gwamnan jihar Ondo, Mista Olusegun Agagu. Jirgin, kirar Embraer 120 ER dake d
Wani babban jami’in Dansanda, Dilip Kumar ya bayyana cewa akalla mutane 29 sun jikkata ta hanyar samun rauni daban daban, inda yace da dama daga cikin wadanda abin ya shafa yan uwan Angon ne da suka nufi kauyen Pamari don daurin a
Sai dai ko da yake Osinbajo ya jagoranci zaman, amma ba shi da hurumin darewa kujerar da aka ware ta don zaman shugaban kasa Muhammadu Buhari, sai dai an hange shi yana zaune a kujerar dake gefen ta Buhari, kujerar da ya saba zama
Masu zafi
Samu kari