Latest
Fatima Abdullahi Umar Ganduje yar gwamnan jihar Kano da ta auri dan gwamnan jihar Oyo, Idris Ajimobi tayi tsokaci kan rayuwar aurenta. Fatima ta kasance matashiya mai shekaru 24 a duniya, ta kuma kammala karatunta a Adamawa.
Rahotannin safiyar yau Laraba da sanadin jaridar Daily Trust sun bayyana cewa, Barbara Bush, matar tsohon shugaban kasar Amurka ta riga mu gidan gaskiya kamar yadda kakakin danginta, Jim McGrath ya bayyana a ranar Talata.
safiyar yau Laraba, 18 ga watan Afrilu, 2018 a unguwan Karu, babban birnin tarayya Abuja. Wannan abu ya faru ne yayinda wani katapila ya fado kan motoci daga kan gadan da aka fi sani da 'Karu Bridge' kusada unguwar Yanyan Abuja.
A kwanan baya ne dai dubun dubatar musulmai mabiya darikar Tijjaniyya suka gudanar da babban taron su na shekara-shekara domin tunawa da ranar zagayowar jagoran darikar ta su Sheikh Ahmad Tijjani a garuruwan Abuja, babban birnin
Shahararren jarumin nan na kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Ibrahim Maishinku yayi ikirarin cewa zasu taka rawar ganinsu wajen ganin sun magance matsalar cin hanci da ta’ammali da miyagun kwayoyi a kasar.
Tun bayan da kafafen yada labarai suka ruwaito cewa Sarkin musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III ya ayyana ranar Laraba, 18 ga watan Afrilu a matsayin 1 ga watan Sha'aban ne dai kawuna suka fara rarrabuwa game da ainahin sahihancin
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Lukman, wanda shi ne shugaban yan Achabar unguwar ya zargi Toyin ne da laifin bin maza, da wannan ne zafin kishi ya kwashe shin, inda har ta dauki wannan mummunan mataki akanta, sai dai tuni Yansanda su
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sanatan jama’an Kudan Nassarawa, Sulaiman Adokwe ne ya janyo hankalin majalisar game da hare haren, inda yace har yanzu ana kashe kashe a mazabarsa a tsakanin mazauna kauyuka da makiyaya.
Ko shakka babu sunan Abdur Rahman Al-Sudais sananne a kunnuwan musulman duniya musamman ma saboda dadin kira'ar sa mai ratsa zuciya da kuma limanci a masallacin harami na makka. Ga wasu daga cikin muhimman bayanan da ya kamata ku
Masu zafi
Samu kari