Latest
Saddam Hussain ya yi shugabancin kasar Iraq da 16 ga watan yuli 1979 zuwa 9 ga watan Afirilu 2003. Ya mulki Iraq da tsantsaini. Mabiyanshi suna cewa mulkin shi shi ya kai Iraq inda take a yanzu ta fuskar wayewa da tattalin arziki
Kotun Kolu ta kasa ta sanar da sunayen manyan lauyoyi guda 64 da ta nada mukamin babban lauyan Najeriya, SANA, daga cikinsu har da fitaccen mai rajin kare hakkin Biladama, Ebun Olu-Adegboruwa, kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito
Dr Muhammad Sani Bello wanda yana daya daga cikin jagororin jam’iyyar PDP yace shirmen da Nasir El-Rufa’I yakeyi yana kara saukakawa PDP cin zabe a shekarar 2019. Ya zargi gwamnatin jihar Kaduna da nuna wariya a lamuran jihar.
Gwamnatin tarayya ta gardanta ikirarin da Sarki Muhammadu Sanusi II yayi na cewa an gayyaci Ministocin Najeriya, zuwa wurin taron masu zuba hannun jari a Washington DC, dake kasar Amruka, a ranar 19 ga watan Afirilu 2018.
An kona wani dan Najeriya a Rustenburg dake Afriika ta Kudu sakamakon motarsa da wasu ‘yan ta’adda da ba’asan ko suwanene suka sawa wuta. Hukumar Yan Sanda ta Arewa maso Kudu basu yadda cewa hakan nada alaka da rikicin da akayi ba
Mai rikon kwaryar shugabancin hukumar, Ibrahim Magu, ya bayyana jin dadin sa bisa kammala aikin ginin sabuwar shelkwatar hukumar. "Ina godiya ga shugaban kasa da ya bawa wannan aiki fifiko. Hakan ya kara jadda aniyar da yake da
Za ku ji irin amfanin da goro yake yi ga mutum inji masana. Na farko dai goro na dauke da sinadarin caffeine wanda ya gyara shi sai dai kuma idan caffeine yayi yawa yana iya kawo illa a jiki. Kila ba za ka sake raina shi ba.
yana da kwarewa wajen yaki da masu yiwa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa da sauran barayin kudin al’umma, musamman yan siyasa, hakan yasa wasu suke ganin shi ne musabbabin dalilin da sanya Majalisar ke tararrabin amincewa da
An samu rashin kwanciyar hankali a garin Ondo a ranar Lahadi, 22 ga watan Afrilu sakamakon Yarabawa sun shiga rikici tsakaninsu da wasu hausawa mazauna garin wanda yayi sanadiyyar mutane da dama suka samu raunuka.
Masu zafi
Samu kari