Latest
Kamar dai yadda muka samu daga wasu majiyoyin mu, kafafan yada labaran kasar Amurka sun rawaito cewa wasu sun yi yunkurin yin juyin mulkin a daular kasar Saudiyya a karshen makon nan da muke ciki. Majiyar mu ma dai ta ayyana cewa
Mahukunta a rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Anambra sun sanar da samun nasarar da suka yi akan wasu dodanni da suka hargitsa ayyukan ibada a wata majami'ar dake a karamar hukumar Idemili ta yamma a ranar Juma'ar da ta
Hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta bayyana cewa zata fara binciken da ya kamata game da takardar korafin da suka samu na zargin badakalar ma'aikatan bogi da hadimi
A ranar Asabar din da ta gabata ne hukumar Sojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa, ta samu nasarar cafke wasu mutane 23 da ake zargin 'yan kungiyar asiri ne a yayin da suke horaswa gami da tantance sabbin masu shiga 'yan kungiyar.
Ko a unguwar ta Fagge, wannan ba shine karo na farko da aka tsinci jariri an jefar da shi a ba, sai dai wannan labari ya zama daban ne saboda irin rashin tausayi da aka nuna. Mai unguwa, Saleh Abubakar, ya shaidawa manema labarai
Za ku ga hotunan wasu yara da matan ‘Yan Boko Haram da aka kama. Babban jami’in yada labarai na gidan Sojan kasar Janar Texas Chukwu ya nemi a yada wannan labari da kuma cigaba da ba Sojojin kasar hadin-kai a kasar.
Za ku ji cewa Gwamna Ganduje ya bayyana ainihin bashin da Kwankwaso ya bar masa. Gwamnan na Kano watau Abdullahi Ganduje yace su na aiki kuma su na biyan bashin da aka ci a lokacin Gwamnatin tsohon Gwamna Kwankwaso.
Zamanin yanzu Mata gaba daya hankalinsu ya karkata ne ga burge Maza, komai za suyi burinsu su ja hankali a kale su don ace sun fi sauran mata. Sukan yi gyaran gashi ko kara shi idan basu da shi, su kara farce da gira ko kuma su.
Su kuwa larabawa sai suka ingiza Saddam Hussain ya yaki kasar ta Iran a 1980-1988, inda shima yace shima jikan annabin ne. Turawan yamma sunba Saddam makamai, kuma suka zagaye suka baiwa Iran din itama makamai, a 'Contra-Affair'..
Masu zafi
Samu kari