Latest
Rahotanni sun kawo cewa jarumar da ta shahara a dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood Sadiya Adam Idris ta kasance daya daga cikin jaruman da suka sha gwagwarmaya da daraktoci da furodusoshi kan ta amshi tayin soyayyarsu.
Jami’an tsaro dakile yunkurin wasu yan kunar bakin wake uku da suka yi kokarin tayar da bam a Bama, dake jihar Borno, hakan ya sanya yan kunar bakin waken suka tayar da kansu inda suka mutu a take ba tare da hallaka kowa ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya kuma daya daga cikin masu neman tikitin takarar shugabancin kasar nan Alhaji Atiku Abubakar yayi karin haske game da maganar hana shi shiga kasar Amurka da ake ta yawo da ita. Fitaccen dan
Sanata Dino Melaye, mai wakiltan yankin Kogi ta yamma yace zai mika kansa zuwa ga hannun yan sanda a yau. Sanatan da aka dade ana rikici dashi ne ya bayyana haka a shafinsa na Twitter. Kalamansa "A yau zanje wajen yan sanda domin
Shugaban shirin nan na yi wa kasa hidima na gwamnatin tarayyar Najeriya watau National Youth Service Corps (NYSC), mai suna Birgediya Janar Sulaiman Kazaure ya bayyana cewa yadda gwamnatin tarayya ta shirya yin karin mafi karancin
Hukumar ‘Yan Sanda ta kama wasu mutane uku da ake zargi da kai hari a gonar shugaban hukumar kula da hakkin tattalin arzikin Najeriya mai rukon kwarya, Ibrahim Magu. Harin da suka kai a gidan gonar yayi sanadiyar ran dan sanda.
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Legas ta kama wani mutum mai shekaru 50, Taiwo Oyelabi, bisa ga laifin aikata zina da diyar cikinsa wadda a yanzu take da shekaru 21 a duniya. An kuma zargi mahaifin nata dayi mata ciki.
Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kaduna, ASP Mukhtar Aliyu, ya tabbatar da hakan a jiya tare da bayyana cewar 'yan ta'addan sun tuba biyo bayan tattaunawa mai zurfi da hukuma da kuma shugabannin al'umma. Aliyu ya kara da cewar
Kasar Saudiyya na barazanar hana ‘yan Najeriya zuwa aikin hajjin bana. Kasar Najeriya itace wadda tafi kowa yawan mahajjata, inda take da mahajjata a kalla 95,000 a kowace shekara. Hukumar kula da mahajjata ta bayyana hakan.
Masu zafi
Samu kari