Latest
Wata kungiyar mai zaman kanta mai suna 'Socio-Economic Rights and Accountability Project (SERAP), ta bukaci babban kotun tarayya dake Legas ta umurci Sanata Bukola Saraki, Sanata Dino Melaye da sauran takwarorinsu 107 su mayar da
Alkalin Alkalai ya musanta zarge zargen da ake musu na cewa wai Alkalai na jan kafa a shari’un da suke yi, musamman wadanda suka shafi cin hanci da rashawa, inda ya kara da cewa fannin shari’a na iya bakin kokarinta wajen gaggauta
Akintunde yace; "Mun bayyana cewar a ranar 18 ga watan Disamba dinann ne babban bankin Najeriya (CBN) ya karbi kudi kimanin dala 322,515,931.83, wanda yayi dai dai da kimanin naira 116,105,735,458.80, daga wurin gwamnatin kasar...
Kaakakin yace wannan na daya daga cikin hatsarin aikin VIO, “Da ba dan jama’an gari sun taimaka ba, da sun nakasa shi, amma a yanzu jami’in namu na samun kulawa a wani Asibiti, amma a yanzu haka mun kai maganan ga hannun Yansanda.
Kakakin ya ce 'yan Achabar sun yi dandazo tare rufe jami'in da duka har ta kai ga sun yi masa rauni. Ya kara da cewar lamarin kan iya fin haka tsamari ba don jama'a dake wucewa sun kwaci VIO din ba. Yanzu haka an kai Mista Eyge as
Yunkurin harin na zuwa ne cikin abin da bai wuce sa'o'i 24 ba da wasu 'yan harin kunar bakin wake biyu, mace da namiji, suka kashe a kalla mutane bakwai a wani masallaci a Bama yayin sallar Asuba. Jama'ar garin Bama, mai nisan kil
An nada Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar domin ya jagoranci kwamitin shirye-shiryen babban taron jam'iyyar APC mai mambobi 68. An ƙaddamar da Kwamitin ne a Hedikwatar Jam'iyar APCn dake Abuja a jiya Litinin.
A bangaren sa ya ce NNPC da NLNG da kuma mashahurin dan kasuwar nan Alhaji Muhammad Indimi sun bawa makarantar gudunmawa ta musamman. Njodi ya jinjinawa gwamnatin jahar barno, masu ruwa da tsaki, jami'an tsoro da kuma sauran kung
Miss Monica Osagie dalibar data ki amincewa ta bada kanta matukar zata sami makin data rasa a makarantar Obafemi Awolowo Ele-Ife ta karyata gayyatar ta da hukumar makarantar tayi biyo bayan sautin murya na hirar ta da Farfesa
Masu zafi
Samu kari