Latest
Gwamnonin sun zanta akan lamarin ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa baki daya, ana cikin zantawan ne taron yayi yayi zafi, har sai da wadanda suka kai zuciya nesa suka shiga tsakanin wasu hasalallun cikin su.
Wani Magidanci Arnold Masuka mai shekaru 40 a duniya, cikin zubar hawaye ya roki babbar kotun Chireya dake garin Gokwe a kasar Zimbabwe akan ta raba auren su da matar sa sakamakon baiwa ta tsananin kyawu da kuma cikar sura.
Bintu tace a koda yaushe yan matan dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood na da burin zama lafiya a rayuwar aurensu amma mummunan kallon da jama’a keyi masu ya jefa da dama daga cikinsu a matsaloli a gidaje aurensu
A yanzu haka ana nan ana jana’izan Imam Imam, kakakin gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal a Abuja. NAIJ.com ta tattaro cewa zaa binne Imam a makabartan Gudu dake Abuja bayan sallar jana’iza a masallacin An-Noor a Wuse dake Abuja.
Wata matar aure Sandra Ekpa, ta roki babbar kotun garin Mararaba a jihar Nasarawa akan ta raba tsohon auren ta da ta yi shekaru uku da suka gabata a sanadiyar mai gidan ta da ya kauracewa kwanciya da ita gami da aikata tsubbu.
A jawabinsa, mai martaba Sarki Rilwan ya yaba ma shugaban kasa tare da jinjina masa, musamman game da yadda yake martaba yan jihar Bauchi, tare da mutuntasu, sa’annan ya gode masa da mukaman da ya baiwa yayan jihar.
Majalisar Wakilai tayi barazanar bayar da sammaci don kamo mambobin kwamiti na musamman don binciken fadar shugaban kasa 'Special Presidential Investtigation Panel (SPIP) indan har basu bayyana gaban majalisar ba a ranar 8 ga wata
Wasu manyan jam'iyyu guda uku masu suna (Fremskrittspartiet-Frp) wadanda suka kafa gwamnatin hadin guiwa a kasar Norway sun bukaci a daina barin sautin muryan kiran Sallah yana fita zuwa wajen masallaci kasar...
Kawo yanzu dai a iya cewa shugaba Muhammadu Buhari ya tsallake tarkon batun tsige shi da majalisun tarayyar Najeriya suka fara yi tun a farkon makon nan bisa zargin da suka yi masa na kashe wasu kudaden da suka kai $496 miliyan wa
Masu zafi
Samu kari