Latest
“Ta samu karaya ne a yayin da muke atisayen Man or War, inda muka garzaya da ita dakin shan magani, amma muka tarar babu na’urar daukan hoto, babu magani, babu komai, don hatta bandeji ma siya ta yi da kudinta.” Inji majiyar.
Za ku ji yadda Atiku zai bi yayi maganin fatara idan ya zama Shugaban kasa. Tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Atiku yace idan ana neman abin da zai kawo karshen talauci a Yankin kasar nan to a dafawa mata.
An kashe mutane da yawa hare-haren da aka kai yankin Hausawa a garin Makurdi, babban birnin jihar Benuwe, kamar yanda shugabannin yankin suka bayyana. Sarkin Hausawa na garin Makurdi, Alhaji Bello Sallau Abdulrahman, yace an...
A wani yunkuri da wasu daga cikin 'yan majalisar dattijai suke yi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kan kujerar shi, a bisa dalilin su na cewar ya fitar da kudi an sayi jiragen yaki ba tare da ya nemi shawara daga...
NAIJ.com ta ruwaito wakilin al’ummar Zamfara ta tsakiya a majalisar Dattawa, Sanata Kabiru Marafa ya bayyana sunayen mutane ashiri da daya, 21, a shafinsa na Facebook, wadanda ya samar ma aikin yi a manyan ma’aikataun gwamnati.
A zaman jiya wasu Sanatoci na Arewa sun nemi Sufetan ‘Yan Sanda yayi masu bayani game da matsalar tsaro. Duk da ma dai wasu Sanatocin Kudancin Kasar irin su Godwsill Akpabio sun sa baki game da lamarin a zaman da aka yi.
NAN ta rahoto cewa Gwamnan ta bakin Ofishin Shugaban Ma’aikata na Jihar Kano watau Alhaji Auwal Na-Iya ya sa hannu a fitar da Naira Miliyan 88.9 domin karin albashi. Ma’aikatan Jihar na lashe sama da Naira Biliyan 9 a kowane wata.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki a jihar Borno dake a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya mai suna Ali Dolori ya bayyana matsayar sa game da labarin komawar Sanata Ali Modu Sheriff jam'iyyar APC. Ali Dolori da alama dai ya bayyan
Wani yaro mai shekaru 19 a duniya mai suna Friday Oyedele an zarge shi da laifin dirkawa wata 'yar yarinya mai shekaru 13 a duniya wadda aka bukaci a sakaya sunan ta ciki. Kamar dai yadda muka samu, an dai gurfanar da yaron ne a
Masu zafi
Samu kari