Latest
Aure dai al'amari ne mai muhimmanci a rayuwar dan adam da akeyi saboda kaunar juna da hayayafa da kuma cika ka'idojin wasu addinai ko wasu dalilan daban. A yayinda wasu ma'auratan sukan hadu ne a wurare biki kamar aure, suna da sa
Bayan labari ya isa hukumar Hisbah ne sai ta tura jami'an ta domin su sare bishiyar saboda barazana da illar da take da ita ga imanin musulmi. Sai dai an yi dauki ba dadi da matasan dake karbar kudi a wurin bishiyar da jami'an His
Amma sai dai an samu rahotan hargitsi a Mopa wanda hakan har yayi sandiyyar lakadawa jami’in tsaro na farin kaya (Civil Defence) da kuma hayanisa da yan daba suka haifar, hakan yayi sandiyyar soke akwatina 6 na mazabar.
A yau ne hukumar zabe ta kasa (INEC) ta sanar da sakamakon tantance saka hannun jama'ar mazabar Kogi ta yamma dake bukatar a yiwa Sanata Dino Melaye kiranye. A sakamakon da hukumar zabe ta saki da safiyar yau, Lahadi, ta bayyana
Za ku ji cewa n gano cewa ashe sallar da Musulmai su ke yi yana da amfani ga lafiyar mutum. Kullum dai mutane Biliyan 2 ke kallon gabas domin sallah. Wani babban Masani Mohammad Khasawneh a Amurka yayi wannan bayani.
Za ku ji cewa an kama wasu da ake zargi ‘Yan Boko Haram ne a Yobe. Sunayen wadanda aka kama su ne:Chari Masaa, Gonbuzu Abar Moduchollo da Titta Masawa. Yanzu haka dai sun a hannun Sojojin Operation Lafiya Dole.
A Najeriya a halin yanzu akwai manyan kasuwannin da suka yi fice wajen tara dumbin al'umma domin gudanar da harkokin su na cinikayya inda ake musayar kaya da kudi sabanin yadda kasuwanci ya faro a baya na musayar kaya da kaya.
An tabbatar da kimanin rayuka 12 sun salwanta tare da raunatar mutane 5 a wani mummunan hatsarin motoci biyu kirar Volvo da Ford da ya afku a yankin Foursquare dake babbar hanyar Legas da Ibadan a ranar Asabar din da ta gabata.
Za ku ji cewa Mutanen Kasar Sin za su sa kudin su a aikin gidajen da za ayi a Najeriya. Yanzu haka dai ana kokarin samawa kananan Ma’aikata da ‘yan tsaka-tsakiya gidaje ne a Najeriya musamman a Birnin Tarayya Abuja.
Masu zafi
Samu kari