Latest

Sanata ya matsa akan lallai sai an tsige Buhari
Sanata ya matsa akan lallai sai an tsige Buhari
Labarai
daga  Aisha Musa

Ciyaman na kwamitin majalisa na asusun jama’a , Sanata Mathew Urhoghide na jam’iyyar PDP mai wakiltar jihar Edo, yace yana nan kan bakansa game da zancansa na a tsige Buhari. Urhoghide ya kawo bukatar cewa ayi amfani da dokar kasa