Latest
Duk da jan kunne da Jamilu Ango ya yi ma Badariyya, ashe ta zagaya, ta samu wani dan uwanta, wani kanin mahaifiyarta, suka sha hotunan tamkar Amarya da Ango, bakinsu kanin kafarsu, babu wanda ya sani, ya ji, ko ya gani.
Yanzu haka dai wani matashi mai shekaru 23 ya tsinci kansa a gidan maza, dalilin satar kifin da yayi a unguwar Osogbo ta jihar Osun. Yawan adadin kifin da ake zargin matashin mai suna Abiodun Olasunkanmi, da sibarewa ya kai har na
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shugaba BUhari ya bayyana hakane cikin wata hira da yayi da gidan rediyon muryar Amurka, a lokacin da yayi kokarin karin haske game da batun da yayi a kasar Ingila wanda ta tada kura a tsakanin yan Naje
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya tattauna da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ta wayar tarho, inda suka jima suna magana akan kasar Iran. A bayanin da fadar gwamnatin Kremlin ta kasar Rasha ta fitar ta sanar da cewa
“Muna da karfin kuri’a, zamu tabbatar da karya da duk wata gwamnati da ta gaza biyan sabon albashi, ta hanyat hana su kuri’in ma’aikata, yan fansho da iyalansu gaba daya.” Haka zalika yayi kira ga ma’aikata da kada su lamunci duk
Daya daga cikin shugabannin jami'ar, Dr. Sulait Kabali, wanda shine sakataren kwamitin ladaftarwa na jami'ar ya sanarwa da manema labarai a ranar Litinin dinnan cewa an kama daliban laifin zinar, inda kuma hakan na nuni da karya..
Wani bincike da hukumar kididdiga ta kasa ta gudanar ya tabbatar da cewar jami'an 'yan sanda ne suka fi kowa cin hanci a Najeriya. Saidai duk da wannan bakar shaida da aka yiwa 'yan sandan Najeriya, wani dan sanda guda daya tilo
A ranar Litinin 30 ga watan Afrilu babbar kotun majisatre da ke Yaba na jihar Legas ta bada belin wata mata akan kudi naira miliyan 2 bisa laifin kawalanci da takeyi ga kananan yara. Alkalin kotun Majistare da ke Legas, O.G Oghere
Ma'aikatan lafiya ta kasa ta bawa Hukumar kula da abinci da magunguna na kasa NAFDAC umarni a kan hana shigo da duk wani maganin tari mai dauke da Kodin da ke sanya maye. Ministan lafiya Farfesa Isaac Adewale ya bayyana haka a ran
Masu zafi
Samu kari