Latest

Maganar tsige Buhari tun farkonta ta mutu - Ndume
Maganar tsige Buhari tun farkonta ta mutu - Ndume
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon shugaban majalisa Ali Ndume (APC, Borno) ya kalubalanci yunkurin abokan aikinsa game da tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga kujerarsa ta shugabancin kasar Najeriya. Yunkurin a biyo bayan siyan jirgi a kasar Amurka.