Latest

Hanyoyi 7 da lemu ke karawa mutun kyau da sheki
Hanyoyi 7 da lemu ke karawa mutun kyau da sheki
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Lemu yana da abubuwan amfani da dama ga fatar jikin dan adam wanda zaka so kaji su kaman kara hasken fata, farin hakora, magance kurajen fuska da kuma lafiyar farce. Yana da abubuwan kara kyau da dama ga fatar jikin dan adam.