Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi bayanin cewa babu wani yarjejeniyar da yayi da shugaba kasan Amurka, Donald Trump, yayin ganawarsu a fadar shugaban kasan na White inda ya amsa goron gayyatarsa. Shugaba Buhari ya gana D
“Ina jinjina ma ma’aikatan jihar Imo bisa kokari da jajircewa da suke nunawa, duk da kalubalen tsaro, karancin albashi da rashin kayan aiki da suke fama da shi, ina sane da matsalolinku da bukatunku, don haka zan fara biyan ku kud
Ziyarar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai kasar Amurka ta haifar da yaya masu idanu. Domin a yanzu haka yayi nasarar kawowa kasar Najeriya abubuwan cigaba wanda zai habbaka tattalin arzikinta dama darajarta a idanun duniya.
Hukumar jin dadin Alhazai ta kirayi maniyyatan jihar Kano akan su gaggauta cika kudaden kujerun su kafin lokaci ya kurace yayin da ta kayyade adadin kudin kujerun na bana wanda aka samu rangwami na wani kaso a wannan shekara.
Albasa dai na daya daga cikin kayayyakin masarufin yau da kullum na al'umma musamman ma a wajen kayan hadin miya da ma dafa abinci baki daya da ke da matukar farin jini. Albasa takan karawa abinci dandano da kuma kamshi mai dadin
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wata tattaunawa da yayi da gidan yada labarai na Muryar Amurka ya dora alhakin tabarbarewar harkoki a kasar Najeriya kacokam a kan tsaffin shugabannin kasar. Haka zalika shigaban ya kuma
Fadar shugaban kasar Najeriya a ranar Talatar da ta gabata da yayi daidai da ranar ma'aikata a dukkan fadin Najeriya ta fallasa wani abu da ta kira kullalliyar da gwamnatin shugaba Jonathan ta shirya yi na korar ma'aikata da dama.
A nasa jawabin, shugaban NLC reshen jihar Kebbi, Umar Halidu ya bukaci gwamnatin jihar ta duba yiwuwar karin kudin yan fansho musamman ga ma’aikatan da suka bar aiki a shekarar 2012 da 2013, duba da karin albashi da aka yi a wanna
A ranar Talatar nan ne shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya yaba wa BBC Africa akan shirin ta na "Africa Eye" wanda yayi tsokaci akan yaduwar shan miyagun kwayoyi a Najeriya. A wani bayani da sakataren yada...
Masu zafi
Samu kari