Latest
Sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Shehu Sani yace akwai bukatar kafa sabuwar jam’iyyar siyasa, wanda zai hada da mutane masu hankali, masu aikin yi da kuma matasa, wanda zai kai Najeriya ko ina ba.
Shugabannin kungiyar matasan Arewa sun bayyana cewa zasu gudanar da zaben ba’a ga dukkanin yan takaran shugaban kasa daga Arewa ciki harda shugaba Muhammadu Buhari, Atiku, Kwankwaso, Dankwabo, Tambuwal da Sule Lamido.
Za ku ji cewa Hukumar zabe na INEC na nema a rika muhawara kafin ayi zabe a Najeriya. Tsohon Mataimakin Shugaban kasa kuma mai shirin neman takara a 2019 Atiku Abubakar kuwa yace hakan zai sa a gane ‘Dan takarar da ya shirya.
Za ku ji cewa Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta kara sukar Gwamnatin Magajin sa tsohon Shugaban kasa Dr. Goodluck Jonathan. Farfesa Yemi Osinbajo yace Jonathan yayi sake bai gyara harkar lafiya a Najeriya ba.
Samuel yace Uwarguda Hadiza ta durkusa don daukar kwanon dake dauke da masarar data kai nika da nufin mika shi ga mai nikan, sai kwatsam igiyar injin nikan ya kama mata Hijabi, ya ja ta har kan injin surfen, nan da nan ya fille ma
Rundunar ta samu wannan gagrumar nasara ne a ranar Alhamis 3 ga watan Mayu, kamar yadda majiyar NAIJ.com ta ruwaito, inda aka hangi matashin dan kunar bakin wajen dauke da rigar Bom da suke daurawa a jikinsu...
Najeriya da China sun shiga wata yarjejeniya ta musamman na tattalin arziki. Wannan yarjejeniya zai taimakawa kasashen 2 wajen tattalin kudin kasar wajen su kuma alakar da za a kulla tsakanin kasashen na Afrika da Asiya.
Majiyar NAIJ.com ta ruwito daga jihar Kaduna sai Katsina-6676, Benuwe 6474 da Neja 6409, yayin da jihar Legas ke da karancin masu neman aikin Yansanda da yawansu bai wauce 1013 ba, sai Bayelsa 1097, Anambra 1117 da jihar Ebonyi da
Wata mace soja, Cpl. Vivien Ogbuah, dake sansanin hukumar soji na 3 dake Jos ta lashe kofin gasar iya harbi na shekarar nan. Rundunar soji ta 3 dake Rukuba a Jos ne ta shirya gasar. An kammala gasar ta tsawon kwana hudu da ta kuns
Masu zafi
Samu kari