Latest
Mahukuntan Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi sun bayar da sanarwan sallamar wani Farfesa da kuma malamin makarantar guda daya saboda saba wasu dokokin ayyuka. Mahukuntan jami'ar sun amince da sallamar Farfesa Amin
Daga bisani kuma daliban za su shiga hutu har na tsawon makonnin biyu kamar yadda hukumar makarantar da gindaya masu, inda ta nemi daliban da su gaggauta tattara komatsan su kuma su fice kafin yammacin ranar Alhamis ta yau.
A ranar Larabar nan ne karamin ministan man fetur na kasa, Ibe Kachikwu, ya maida martani ga babban lauyan nan mai kare hakkin 'dan adam, Femi Falana, wanda ya bukaci gwamnati tayi masa bayani yanda kudin tallafin mai ya tashi...
Malam Shehu Garba a sakon wayar salula da ya aiko a yau, ya bayyana cewa jami’an shugaba Buhari sun yanke shawarar tsayawa kasar Inga a kan yanyarsu ta dawowa daga kasar Amruka don su duba lafiyar jirgin kuma su sha mai.
Mun samu labari cewa ashe borkonon tsohuwa aka nemi a shekawa Dino Melaye lokacin da ‘Yan Sanda su ka kama shi. Sanata Bruce na Jam’iyyar PDP ya kai wa ‘Danuwan na sa ziyara kwanaki kuma ya bayyana wannan a jiya.
Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima na jam’iyyar APC sun samu matsaya na amince da tsohon gwamnan jihar ta Borno kuma tsohon shugaban PDP Sanata Ali Modu Sheriff da mutanensa su dawo cikin tafiyar tasu jam’iyyar ta APC.
Rahotanni dai sun bayyana cewa, an garzaya da Etin wanda ya shara da sunan Ratty zuwa asibitin Abba Clinic dake hanyar Ogiri bayan ya afa muggan kwayoyin kuma ya fice daga cikin hayyacin sa nan take a ranar 30 ga watan Afrilu.
Shugaban kasar Najeriya Buhari yayi magana game da shirin da yake yi na zaben 2019 ganin ya nuna niyyar zarcewa, ya bayyana cewa Gwamnatin sa ba ta gama cika alkawuran da ta dauka a lokacin zaben 2015 a kan harkar tsaron kasar.
Masarautar Dutse ta sanar da tsige Dakacin Bamaina Mustapha Lamido daga kujerar sarautar Kauyen. Mustapha Lamido ya kasance daya daga cikin ‘ya’yan tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido. Amadu Malami ne ya sanar da hakan.
Masu zafi
Samu kari