Latest
Wannan lamari mai ban al’ajabi ya faru ne a kasar Tanzania, matashin bayan ya fito daga gidan nasa ya dinga bi layi layi yana neman agaji a sauke masa gyadar amma an kasa, kai har kwanciya yayi a kasa ko buhun zai fado, amma abu y
A jawabin da aka gabatar a ranar Alhamis, 3 ga watan Mayu daga bakin Ebere Amarizu, jami’in hukumar ‘Yan Sanda mai kula da harkokin jama’a, ya bayyana cewa anyi nasarar cire bamabaman lafiya lau ba tare da wata matsala ba.
Mutane bakwai suka rasa rayukansu a ranar juma’a da aka samu hatsarin mota a hanyar Gusau-Zaria road, jami’in hukumar kiyaye hadurra na jihar Zamfara, Nasir Ahmad ya bayyana, ya ce hatsarin ya afku ne bayan motocin sun kara.
Alkalin kotun Mista Abubakar Sadiq ya sassauta hukunci kan wannan barawo sakamakon amsa laifin sa ba tare da bata kotun ba, inda ya kuma gargade shi akan kauracewa duk wani laifi da zai sanya a sake gurfanar da shi a gaban alkali.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a cikin bidiyon da Georgina ta daura shafin nata na Instagram, an hangi Zoben yana kyalli, tare da farashinsa manne a jikin akwatin Zoben, sa’annan ta bi hoton da alamun zuciya dake alanta Soyayya.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a jiya ya kara jaddada matsayar sa ta cewa tabbas shugabannin kasar Najeriya da suka shude ne musabbabin lalacewar Najeriya duba da yadda ya ce sun mulki kasar. Haka zalika shugaban kasar w
Za ku ji yayin da ake shirin zabe a gobe, Sanata Hunkuyi kuwa yace har gobe yana Jam’iyyar APC Sanatan na Kaduna yace Sakataren Jam’iyyar watau Yahaya Pate bakon hauragiya ne don babu wanda ya san da zaman shi a APC.
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukan su sannan kuma kawo yanzu ba'a ga wasu mutanen ba da dama a wani kazamin rikici da ya barke a tsakanin makiyaya da manoma a karamar hukumar Numan ta jihar Adamawa dake a shiyyar Arewa maso gab
Mummunan labarin da muke samu daga majiyoyin mu na tabbatar mana da cewa akalla rayuka 13 ne suka rasa rayukan su biyo bayan wani kazamin artabu tsakanin wasu 'yan bindiga makiyaya da kuma 'yan banga a jihar Zamfara. Kamar dai yad
Masu zafi
Samu kari