Latest
Gwamnan jihar Filato Simon Bako Lalong ya sanya dokar ta baci daga asuba zuwa faduwar rana a kananan hukumomin Jos ta Arewa da Jos ta Kudu biyo bayan rikicin da ya barke a kanan hukumomin da ya jawo mutuwar akalla mutane 14 a safi
Kwanturola janar na hukumar gidan yari, Ja’afaru Ahmed ya amince da sallaman wasu kananan jami’an hukumar guda uku kan laifin safarar wasu haramtattun kayayyaki da ka iya kasancewa barazana ga tsaron gidan yarin.
Tashoshin dake samar da wutar lantarki wadanda aka kafa tun lokacin Obasanjo, wanda ake kira GenCos karkashin shirin NIPP, yanzu dai sun sanar da cewa wutar lantarki tayi kasa warwas, inda daga Megawatt 5,222 da ake iya samar wa
A shirin, a cewar shugaban kungiyar, Thomas Etuh, a zantawarsa da manema labaru a Abuja, yace an farfado da akalla manyan kamfunnan samar da takin a fadin kasar nan, har 18 tun bayan hawan shugaba Muhammadu Buhari gadon mulki
Kamfanin AIrtel mai arahar data ita ta fi kowacce cikin kishiyointa samun karin kwastomomi da kusan 450,000, sai MTN inda ya biyo baya da 380,000, sannan Glo da 250,000, inda ita kuwa 9mobile, samun raguwar kwastomomi tayi da layu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shaidawa 'yan Nigeria mazauna kasar Amurka cewa daga shekara ta 1999 zuwa 2015 na gwamnatin PDP, babu wani titi da ta gina a Nigeria, duk da babu wata kungiyar da ta fito ta yi magana akan hakan.
A yayin da a yau muka kawo maku rahoton jam'iyyar APC ta sauya ranar gudanar da zaben fidda gwanaye manema tikitin takarar kujerun gwamnoni na jihohin kasar nan, mun kuma kawo jadawalin zaben fidda gwanaye na sauran manyan kujeru.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ya samu nasarar lashe zaben 2015 da taimakon jama'ar Nigeria musamman talakawa da suka yarda da cewar zai kawo masu gagarumin canji, cikinsu kuwa harda mata masu dauke da juna biyu, wadanda suk
Zababben sakataren kungiyar DAPPMA, Mista Olufemi Adewole ya bukaci gwamnati da ta rage hanyoyin da kudin zasu bi kafin su iso musu, gani da cewa bashin ya kawo rasa aiyukan mutane da dama a masana'antar mai da iskar gas...
Masu zafi
Samu kari