Jerin sunayen masu neman tikitin takarar gwamna a jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC mai mulki a ranar Juma'a ta fitar da jerin sunayen mutane dake son yin takarar tikitin gwamna a jam'iyyar a dukkanin jahohin da za'a gudanar da zaben gwamna shekarar 2019 mai zuwa.
Sunayen na masu neman tikitin dai yana kunshe ne a cikin wata sanarwar manema labarai da jami'in hulda da jama'a na jam'iyyar, Mista Yekini Nabena ya fitar dauke da sa hannun sa.

Asali: Twitter
Legit.ng ta samu cewa a cikin jerin sunayen, akwai jihar da gwamnan dake sama ne kadai zai yi takarar tikitin akwai kuma jahohin da sai anyi zaben fitar da gwani sannan ne za'a tantance.
Ga dai jerin sunayen nan a kasa:
Jihar Kaduna
1. H.E. Nasir Ahmed el-Rufai
Jihar Kano
1. H.E. Dr. Abdullahi Umar Ganduje
Jihar Jigawa
1. H.E. Alh. Abubakar Badaru
2. Alh. Hashim Ubale
Jihar Katsina
1. H.E. Rt.Hon. Aminu Masari
2. Abubakar Ismaila Isa
3. Garba Sani Dankani
Jihar Kebbi
1. H.E. Alh. Atiku Bagudu
Jihar Sokoto
1. Abubakar Abdullahi Gumbi
2. Hon. Farouk Malami Yabo
3. Ahmed Aliyu
4. Sen. Abubakar Umar Gada
Jihar Zamfara
1. Dauda Lawal
2. Mukhtar Idris Shehu
3. Brig. Gen. Mansur Ali
4. H.E. Hon. Ustaz Ibrahim Mohammed Wakala
5. Sen. Kabiru Marafa
6. H.E. Mahmuda Aliyu Shinkafi
7. Hon. Aminu Sani Jaji
8. Engr. Abubakar Magaji
9. Mohammed Sagir Hamidu
Jihar Legas
1. H.E. Akinwunmi Ambode
2. Dr. Kadir Obafemi Hamzat
3. Jide Sanya-Olu
Jihar Oyo
1. Niyi Akintola, SAN
2. H.E. Christopher Alao Akala
3. Joseph Olasunkanmi Tegbe
4. Dr. Olusola Ayandele, PhD
5. Dr. Owolabi Babalola
6. Dr. Azeez Popoola Adeduntun
7. Adebayo Adekola Adelabu
Jihar Ogun
1. Jimi Lawal
2. Dapo Abiodun
3. Hon. Bimbo Ashiru
4. H.E. Sen. Adegbenga Kaka
5. Hon. Kunle Akinlade
6. Abayomi Semako Koroto Hunye
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng