Latest
Za ku ji cewa Shugaban Buhari ya fadawa Mutanen Najeriya da ke zaune a Kasar Amurka cewa kafin yanzu akwai wadanda su ke sha’awar kujerar Shugaban kasar amma yanzu duk sun sauya sheka domin su gwabza da shi a zabe mai zuwa.
Mun samu cewa a ranar Alhamis din da ta gabata ne Abba Kyari, shugaban ma'aikatan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabannin kungiyar kwadago ta Najeriya a fadar shugaban kasa ta Villa dake babban birnin kasar nan.
Tun a ranar Tallata ne Aisha Buhari, uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta nesanta kanta daga rahotanni dake yawo a kafafen yada labarai cewar ta bayar da umarnin tsare sarkin dogaranta (ADC), Sani Baban-Inna, bisa zargin
Za ku ji cewa akwai jiga-jigan kasar nan da a halin yanzu su na can kudancin kasar nan domin zaman kirdado na sakamakon zaben gwamnan jihar Osun da aka sake gudanarwa a yau Alhamis kamar yadda rahotanni suka bayyana.
Cibiyar nazarin harkokin bincike da bunkasar kasa ta NASRDA (National Space Research and Development Agency) ta bayyana wasu jihohi hudu na kasar nan gami da babban birnin tarayya na Abuja da girgizar kasa ka iya aukuwa cikinsu.
Tsohon sakataren Sarki Ado Bayero wanda sarki Muhammadu Sanusi na biyu ya kora, Isa Sanusi Bayero, ya tsallake yunkurin kisa a ranar asabar a gidansa dake sharada, a Kano. Makasan dauke da makamai su biyar ne suka tsinkaye shi...
Siyasar jihar Kano ta dauki sabon salo yayin da tsohon Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya, Bashir Garba Lado ya janye takararsa tare da marawa tsohon gwamnan jihar, Mallam Ibrahim Shekarau baya. Sanarwan janyewar ta fito ne daga
A yau, Alhamis ne Babban Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ya yi kira ga Hukumar Kwadago na kasa ta tsagaita yajin aikinta saboda ofishinsa ta samu damar kammala biyan albashin ma'aikata na wannan watan. A jawabin da ya yi a Ab
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, a ranar yau ta Alhamis wata babbar kotun kasar India ta zartar da sabon hukunci na tsarkake dukkanin masu aikata zina da matan aure tare da wanke su tatas.
Masu zafi
Samu kari