Latest
Jami'an 'yan sandan Najeriya, shiyyar jihar Kwara sun sanar da samun nasarar cafke wasu gawuratattun matsafa 'yan kungiyar asirin nan ta Badoo da suka addabi al'ummar jihar. Majiyar mu ta Tribune, ta tabbatar mana da cewa jami'an
Masoya tsohon ministan Abuja, Bala Mohammed, a garin Bauchi sun shiga murna da faricncikin lashe zaben zama dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP da ya yi. Tsohon ministan ya samu kuri’u 1,335 yayin da mai biye masa, Sanata
Ministan Neja-Delta Usani zai yi takarar Gwamna a Kuros-Riba bayan ya samu tutan APC. Shugaban harkar zaben APC na Jihar Emmanuel Anom ya bayyana wannan. Ba mamaki Ministan yanzu zai yi murabus daga kujerar sa.
Kamar yadda rahotannin suka nuna, wannan sabon rikicin ba zai rasa nasaba da batun gano motar Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) da sojoji suka yi ba a wata unguwa da ake kira “Dura Du”, a karkashin karamar hukumar Jos ta kudu.
Labari ya zo mana cewa Laftanan Janar Jeremiah Timbut Useni (mai ritaya) ne zai yi takarar Gwamna a karkashin Jam’iyyar PDP a Jihar Filato bayan ya samu tikitin Jam’iyyar a zaben da aka yi jiya. Useini ya doke Johnbull Shekarau.
Dazu labari ya zo mana cewa Sanata Suleiman Othman Hunkuyi da irin su tsohon Shugaban NEMA sun fadi zaben fitar da gwani na takarar Gwamnan Jihar Kaduna a karkashin Jam’iyyar adawa ta PDP a hannun Alhaji Isah Ashiru.
Za ku ji cewa Manchester United ta fara zawarcin tsohon Kocin Real Madrid domin ya canji Jose. A baya kun ji cewa Koci Zinedine Zidane za su hade da Cristiano Ronaldo a Juventus inda ya taba taka leda kafin zuwan sa Madrid.
Za ku ji cewa an yabawa Gwamnatin Malam Nasir El-Rufai bayan ta maida karatun Boko ya zama kyauta a kaf fadin Jihar Kaduna ga Matan da ke mataki na Sakandare. Wannan yunkuri dai zai taimakawa karatun Mata a Jihar matuka.
Fitaccen dan siyasar nan kuma tsohon dan majalisar tarayya, Isah Ashiru, ya doke sanata Suleiman Hunkuyi, Sani Sidi da tsohon gwamnan jihar Ramalan Yero a zaben fidda gwani da aka yi a jihar Kaduna a karshen mako.
Masu zafi
Samu kari