Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito shi dai wannan matashi da ba’a bayyana sunansa bay a hau saman kololuwar gadarnan ce ta Third mailand bridge, inda daga nan ne yayi tsallen badake ya tsunduma cikin tafkin da nufin kashe kansa.
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Ezenwo Wike a ranar Talata, 2 ga watan Oktoba ya gana da dan takarar shugaban kasa a PDP kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin Port Harcourt.
Mataimakin registrar din makarantar, Abdullahi Abdullahi ya karyata jita jitan da ke yaduwa a shafukan sada zumunta na cewa dalibai 7 ne suka rasa rayukansu. Amma ya jaddada cewa an kashe dalibi daya, biyu kuma sun samu raunuka..
Ana zargin cewa magoya bayan dan majalisa mai ci a yanzu, Abubakar Lado, a mazabar Suleja/Tafa ne suka daukin nauyin kai wannan harin ga Ado Abubakar, wanda ke takarar kujerar majalisar tarayya karkashin APC a mazabar a zaben 2019
A yau Talata, 2 ga watan Oktoba, 2018 an alanta Alhaji Abba Kabir Yusuf, a matsayin wannan zai yi takaran gwamnan jihar karkashin jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) a shekarar 2019. Zaben fitar da gwanin da aka gudanar.
Kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito za ku ji cewa, tsohon Mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana dalilin da ya sanya masu fada aji kuma rike da madafan iko na kasar na ke ma sa adawa.
A yayin da guguwar siyasa tayi kane-kane a fadin jihohin kasar nan ta Najeriya, an gudanar da zaben fidda gwanayen takara na jam'iyyu daban-daban inda tuni sakamakon zaben tuni ya bayyana kamar yadda jaridar The Punch ta ruwaito.
Wata babbar motar mai ta fashe tare da tashi da gobara a kusa da ofishin DSS da barikin Ojo dake kan babban titin Badagry a jihar Legas. Majiyar mu ta ruwaito cewa motar ta fadi ne sanadin Lalacewar titin, inda man da ta dauko ya
Jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na jihar Kano ta gudanar da zaben fitar da gwanin kujerar gwamnan jihar a gidan babban jigon jam’iyyar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. An kaddamar da zaben ne misalin karfe 12 na dare game da
Masu zafi
Samu kari