Latest

Assha: Gobarar Dare tayi barna a jihar Kano
Assha: Gobarar Dare tayi barna a jihar Kano
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Mun samu cewa hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta bayyana cewa, aukuwar wata wutar gobara ta lankwame Daki 1 da kuma Shaguna 7 a babbar hanyar Weatherhead da ke unguwar Sabon Gari a tantagwaryar birnin Kanon Dabo.

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa Maiduguri
Breaking
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya isa Maiduguri
Labarai
daga  Aisha Musa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya isa Maiduguri, babbar birnin jihar Borno don kaddamar da bude taron shugaban hafsan soji na shekara-shekara da ke gudana a jihar. Hakan ya biyo bayan soke ziyarar da ya yi niyar kaiwa Daura.