Kishi: Uwargida ta yiwa amarya wanka da manja a wajen biki (Hotuna)

Kishi: Uwargida ta yiwa amarya wanka da manja a wajen biki (Hotuna)

Jama’a sun sha kallo a karshe makon da ya gabata a jihar Imo yayinda wata uwargida ta farma amaryar mijinta ranan biki.

Game da yadda aka samu labarin, uwargidan ta watsawa sabuwar amaryar manja a bainar jama’a.

Da ranan bikin yazo, mijin ya je Cocin Apostolika dake Nkwo Orji a karamar hukumar Owerri ta arewa domin a daura musu aure, amma limaman cocin suka ki daurawa saboda mutum yanada aure.

Sai ya garzaya wani cocin Altar of prayer Gospel ministries inda faston ya amince zai daura.

Kawai sai uwargidarsa ta bayyana inda aka durin auren ta yiwa sabuwar amaryar wanka da manja wanda ta tayar da hankali.

Kishi: Uwargida ta yiwa amarya wanka da manja a wajen biki (Hotuna da bidiyo)
Kishi: Uwargida ta yiwa amarya wanka da manja a wajen biki (Hotuna da bidiyo)
Asali: Facebook

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng