Latest
Shaidu biyu da suka bada shaida mai muhimmanci kan tsohon gwamnan jihar Adamawa, Murtala Nyako, sunyi wani mutuwan ban mamaki. Wani babban jami'an leken asirin hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato
Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa wato EFCC a ranan Talata, 27 ga watan Nuwamba 2018 ta kwace motoci 29 daga hannun wani dilan motoci, Astrax Auto Shop. An kai wannan hari ne bisa ga rahoton leken asiri da h
A yau ne kungiyar matasan kabilar Igbo (Ohanaeze Youth Council) ta nemi dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, da ya fito fili da zuciya daya ya fadi zangon mulki nawa yake son yi idan ya lashe
Hukumar da ke kula da harkokin jiragen sama ta Australia ATSB na gudanar da bincike a kan afkuwar lamarin. Kawo yanzu, hukumomin ba su bayyana yada direban jirgin ya farka kuma ya sauka daga jirgin ba tare da wata matsala duk da c
Majalisar tace rahoto ya bayyana cewa sun shirya kai hare hare a gurare da dama bayan Matele. Shugaban kasa Muhammad Buhari yayi kokari wajen kawo karshen masu kai hare hare a arewa maso gabacin kasar nan wanda boko haram suka kaf
Kungiyar ma'aikatan shari'a ta Najeriya, reshen jihar Nasarawa ta zargi ofishin ma'aikatar shari'ar Najeriya da bata musu suna ta dalilin wata sanarwar gidan rediyo da tayi akan yajin aikin kungiyar cewa wai ba bisa ka'ida bane
Bayan wannan hari da mayakan Boko Haram suka kai, an tura dakarun Sojoji su kwaso gawarwakin wadanda aka kashe, amma suma sun ci karo da mayakan Boko Haram, inda suka yi musayar wuta, wanda hakan yasa suka koma baya.
Hukumar dake kula da kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari tace Shugaban baya tsoron gabatar da muhawara matukar matakan muhawarar da kuma sharadan ta sunyi daidai. Jam'iyar PDP ta bukaci Shugaban kasar da suyi wata muhawara da
Mun samu rahoton cewa gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi furuci gami da karin haske dangane da dalilai na yada faifan bidiyon da ke haskaka zarginsa kan karbar cin hanci da rashawa a hannun 'yan kwangila.
Masu zafi
Samu kari