Latest
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Sokoto karkashin jagorancin mai shari'a Hannatu Sankey ta yankewa ciyaman din Hukumar Kula da Karatun Frimari na jihar (SUBEB), Murtala Adamu Jengebe hukuncin zaman gidan yari na shekaru 41. Kotu
Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta gurfanar da Farfesa Fatima Sawa, shugabar makarantar koyon aikin lambu da ke garin Dadin-Kowa a jihar Gombe. EFCC ta gurfanar da Farfesa Fatima ne tare da Abdurrashid Ab
Litattafan karatun an ruwaito cewa suna karfafa guiwa akan jihadi ga wadanda basu yarda da musulunci ba tare kuma da yanke hukuncin kisa ga mata masu zina da kuma maza masu luwadi. Wasu shafukan ma na magana akan tsaurara hukunci
Za ku ji cewa Hukumar jin dadin Alhazai reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa rayukan Alhazanta biyar ne suka salwanta yayin sauke faralinsu na aikin hajjin da ya gabata na wannan shekara 2018 a kasa mai tsarki.
'Yar takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar ACPN, Obi Ezekwesili, ta zabi Ganiyu Galadima a matsayin dan takarar mataimakin shugaban kasa. Hakan na kunshe ne cikin wata wata sanarwa da jam'iyyar ta fitar bayan kammala
A yau, Laraba ne 'yan sanda a jihar Kogi su kayi bajekollin wasu mutane 23 da ke zargi da aikata miyagun laifuka da suka hada da fashi da makami, garkuwa da mutane da kafa kungiyoyin asiri. An kuma ce an kama su dauke da bindigogi
A halin yanzu diyar shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Dutsinma ta jihar Katsina, Zainaba Hussaini, ta shiga hannun 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane yayin da suka yi awon gaba da ita a daren jiya na Laraba.
Asibitin dai ya kafa wani kwamiti da zai gudanar da bincike kan dalilan mutuwar mai jegon da kuma dan na ta domin ganin idan mutuwarta yana da alaka da sakacin aiki ne ko kuma wasu dalilan daban ne suka yi sanadin mutuwar. 'Yan sa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau Laraba, 28 ga watan Nuwamba ya ziyarci dakarun sojojin Najeriya da yan ta’addan Boko Haram suka ji wa rauni a harin Matele. Shugaban kasar ya jinjina masu tare da yaba ma namijin kokarinsu.
Masu zafi
Samu kari