Latest
Buhari ya bayyana kansa a matsayin Musulmi kuma wanda ya fito daga tsatson Annabi Ibrahim, tare da cewa Nigeria ce mai dauke da Kirista mafi yawa a kasashen Afrika. Ya ce ya samu matsin lamba daga masu kallonsa a matsayin wanda
Wani dan kashenin shugaba Buhari kuma mamba na majalisar wakilai mai wakiltan yankin Kazaure/Roni/Gwiwa/Yankwashi na jihar Jigawa, Gudaji Kazaure ya zargi wasu kungiyoyi masu zaman kansu da taimakawa yan ta’addan Boko Haram.
Legit.com ta ruwaito jami’an EFCC sun cafke Abbas ne a filin tashin jirage na Abuja bayan samun bayanan sirri dage wasu majiyoyi daban daban na cewa yana dauke da kudade daya dauko daga jahar Kano yake kokarin fitar dasu.
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa jihar tana biyan ma'aikata naira biliyan 9.6 a duk wata. Ganduje ya bayyana haka ne a yayin taron ma'aikatan kananan hukumomi 44 karkashin NLC wanda ya gudana a Mambayya
Kanwa Uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana cewa kasancewarsa mai goyon bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester ya sanya ya ke matukar adawa da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea.
Wata kotu da ke da zama a birnin Accra, Ghana ta bada belin wasu 'yan Nigeria guda biyu da wata 'yar Ghana daya, akan kudi N68,184,506 tare da wakilai guda 4. Ana tuhumarsu ne akan aikata laifukan da suka jibinci damfara. Sai dai
"Sun tilastawa kowanne gida da ke da shanu ko raguna haraji. Masu shanu suna biyan N500 yayin da masu raguna kuma suna biyan N200. "Suna kama duk wani makiyayi da ya shigo kiwo a gonaki, sannan su ci su tara kuma su rike kudaden.
Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta cewa jam’anta sun hallaka yan taki zama 104 a wani mumunan hari da suka kai dajin Mahanga dake karamar hukumar Birnin Mogaji a jihar Zamfara. Jawabin da kakakin hukumar, DCP Jimoh Moshood.
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane biyar sun salwanta a sanadiyar wani mummunan hatsarin mota da auku da sanyin safiyar jiya ta Alhamis a birnin Enugu kamar yadda hukumar tsaro ta 'yan sanda reshen jihar ta bayyana.
Masu zafi
Samu kari