Latest
Kanwa Uwar gamin matsalolin jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayyana cewa kasancewarsa mai goyon bayan kungiyar kwallon kafa ta Manchester ya sanya ya ke matukar adawa da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea.
Wata kotu da ke da zama a birnin Accra, Ghana ta bada belin wasu 'yan Nigeria guda biyu da wata 'yar Ghana daya, akan kudi N68,184,506 tare da wakilai guda 4. Ana tuhumarsu ne akan aikata laifukan da suka jibinci damfara. Sai dai
"Sun tilastawa kowanne gida da ke da shanu ko raguna haraji. Masu shanu suna biyan N500 yayin da masu raguna kuma suna biyan N200. "Suna kama duk wani makiyayi da ya shigo kiwo a gonaki, sannan su ci su tara kuma su rike kudaden.
Hukumar yan sandan Najeriya ta alanta cewa jam’anta sun hallaka yan taki zama 104 a wani mumunan hari da suka kai dajin Mahanga dake karamar hukumar Birnin Mogaji a jihar Zamfara. Jawabin da kakakin hukumar, DCP Jimoh Moshood.
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane biyar sun salwanta a sanadiyar wani mummunan hatsarin mota da auku da sanyin safiyar jiya ta Alhamis a birnin Enugu kamar yadda hukumar tsaro ta 'yan sanda reshen jihar ta bayyana.
'Yan sanda sunyi nasarar kama wani dalilin sassan jikun mutane a jihar Niger dauke da idanun dan adam da aka kwakwule daga wata gawa. An kama Shuaibu Ibrahim dan asalin kauyen Safiu da ke karamar hukumar Toto na jihar Nasarawa a y
A wani rahoton da aka saki ranar juma'a, kwanaki ne suka rage taron kungiyar masana yanayi na duniya ya nuna cewa shekaru 20 mafi dumi sun kasance ne a shekaru 22 da suka gabata kuma 2018 itace shekara ta hudu mafi dumi da aka yi
Kamfanin Man fetur na kasa watau NNPC, ya yi zargi tare da kalubalantar Majalisar Tarayyar Najeriya da tsanani gami da rashin godiya dangane da dambarwar karanci da wahalhalu na rashin wadatuwar man fetur da ta auku a kasar nan.
Shehun Borno, Alhaji Abubakar Umar Ibn Garba Elkanemi, ya karyata ikirarin jami'an tsaro na cewar rundunar soji na samun gagarumar galaba akan yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno da yankin tabkin Chadi.
Masu zafi
Samu kari