Latest
Kamar yadda shafin jaridar The Nation ya ruwaito, Mista Brooks ya bayyana hakan ne yayin ganawarsa da manema labarai bayan halartar taron harkokin ilimi da suka shafi kasar nan da aka gudanar a birnin Ibadan na jihar Oyo.
A sanarwar da ta fitar ranar Juma'a, kakakin 'yan sandan jihar, Cordelia Nwawe ta shaidawa majiyar Legit.ng cewa kwamishinan 'yan sanda, Murtala Mani da mataimakinsa, Baba Isa sun tafi garin Tangaza a ranar Juma'a domin gano abind
Shugaban masu rinjaye a majalisar dattawa, Alhaji Ahmed Lawan ya shawarci jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta dakatar da matsawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan sanya hannu akan gyaran dokar zaben 2019.
Wata kotun kasar Malaysia ta yankewa wani dan Najeriya mai suna Sidrey Dike hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun sa da laifin safarar kwaya. Rahotanni sun bayyana cewar an samu Dike, mai shekaru 46, da laifin safarar sinadar
A ranar 29 ga watan Nuwamba 2018 ne aka fara gudanar da bikin fitacciyar jarumar fina finan India wato Priyanka Chopra. Priyanka Chopra zata angwance da angonta Nick Jonas wanda yake mawaki ne a kasar Amurka. Bikin dai zai fara ka
Gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya kaddamar tare da mika makullan motoci ga wasu jami'an soji 5 da su ka nuna bajinta a aikinsu na hidimtawa kasa. Gwamnan ya mika makullan motocin ga jami'an sojin ne yayin da ya halarci taro
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya caccaki wadanda ke zarginsa da yunkurin musuluntar da Najeriya inda ya bayyana kan shi a matsayin tsatson annabi Ibrahim kamar Bishop Crowther. Crowther shine limamin Anglican na farko a Najeriya.
Buhari ya bayyana kansa a matsayin Musulmi kuma wanda ya fito daga tsatson Annabi Ibrahim, tare da cewa Nigeria ce mai dauke da Kirista mafi yawa a kasashen Afrika. Ya ce ya samu matsin lamba daga masu kallonsa a matsayin wanda
Wani dan kashenin shugaba Buhari kuma mamba na majalisar wakilai mai wakiltan yankin Kazaure/Roni/Gwiwa/Yankwashi na jihar Jigawa, Gudaji Kazaure ya zargi wasu kungiyoyi masu zaman kansu da taimakawa yan ta’addan Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari