Latest
Mai shari'a Sanusi Kado ya baiwa kowanne a cikin su damar bayyana abinda ke gareshi. Kuto ta bada umarnin dakatar da Gwarzo ne tun a watan Nuwamba na shekara ta 2017 a bisa tuhumar sa da akeyi da karkatar da wasu kudade. Sannan ya
Dalilin haka ne yasa Nur da Abu Musab Al barnawi wanda da ne ga wanda ya kafa Boko haram suka ware kansu ta hanyar hadewa da kungiyar ta'adanci ta Iraq da Syria wadda ita ma tace tsarin shekau yayi tsauri matuqa gaaya
EFCC ta mika motoci 116 da gidaje 20 a jihohin Edo, Rivers da Legas da ta kwato daga hannun wani mutumi mai suna Michael Obasuyi ga 'First Bank Plc.' Haka zalika, an gurfanar da Osasogie tare da wasu kamfanoninsa bisa zarginsa d
Alhaji Mu'azu Bawa, wani jigon na jam'iyya ia ci ta APC reshen jihar Neja, ya bayyana cewa sake zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2019 zai tabbatar da kwararar romon dimokuradiyya a gwamnatin kasar nan.
Majalisar dattawan Najeriya ta ba kwamitinta da ke kula da Zirga-zirgar Jiragen Ruwa (NPA) kwanaki uku don ya gano inda wasu tarin kudade har naira biliyan 177 da NPA ta ki zubawa a aljihun gwamnatin tarayya suke.
Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan takardan Karin albashin ma’aikatan hukumar yan sandan Najeriya a ranan Litinin, 26 ga watan Nuwamba, 2018. A farkon watan nan, Wasika daga hukumar albashi ya nuna cewa an karawa jami’a
Rundunar sojin Najeriya a ranar Laraba, 28 ga watan Nuwamba ta kai ziyarar jaje da ta’aziyya ga matar jarumin sojan da ya mutu, Lieutenant Colonel Ibrahim Sakaba. Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na twitter tare da hotuna.
A ranar Laraba 28 ga watan Nuwamba ne shugaba Muhammadu Buhari ya kaddamar da taron hafsin hafsoshin Najeriya na 2018 wadda aka saba yin duk shekara. Wannan karon an gudanar da taron ne a birnin Maiduguri na jihar Borno. Legit.ng
Fusatattun mutane sun kashe jami’in SARS wanda ya harbe wani jami’in kula da zirga-zirgan motoci na jihar Lagas wato Lagos State Traffic Management Authority (LASTMA), Adeyemo Rotimi, a ranar Laraba, 28 ga watan Nuwamba.
Masu zafi
Samu kari