Latest
Dr. Frederick Fasehun wanda ya kafa kungiyar Yarabawa ta Oduduwa Peoples Congress (OPC) ya rasu a Asabar 1 ga watan Disambar shekarar 2018. Dr Fredrick Fasehun mai shekaru 80 ya rasu ne a asibitin koyarwa na Jami'a Legas (LASUTH)
Duk wani mara lafiya da yake shan daya daga cikin wadannan magungunan biyu to ya gaggauta ziyartatar likitansa don neman shawara da bincike. Sannan dakatar da shan maganin ba tare da wani bincike ba ka iya jefa mara lafiyar cikin
Builder Abdulkadir Yusuf Gude, ya zayyana wasu hanyoyi da kungiyarsa zasu bi wajen taimakawa Ganduje, don ganin cewa Buhari ya samu kuri'u 5m a Kano. A cewarsa, a yanzu haka KFB na da mambobi 500,000 a fadin jihar, kuma suna ci g
Wanda ya kafa kungiyar Yarabawa ta Oodua Peoples Congress (OPC), Dr Frederick Fasehun ya mutu. Ya mutu ne da misalin karfe 1:00 na safiyar ranar Asabar a sashen kula da marasa lafiya na musamman da ke cikin asibitin koyarwa na jam
A jiya, Juma'a, ne rahotanni su ka bayyana cewar an samu bullar wata sabuwar kungiyar 'yan ta'adda da ta kwace iko da karamar hukumar Tangaza a jihar Sokoto. A cewar rahotannin, kungiyar na dauke da muggan makamai sannan na yin wa
Wani matashi mai suna Idrisu Muhammadu ya kashe budurwarsa, Fatima Isah saboda tayi watsi da soyayarsu ta koma soyaya da yayansa. Lamarin ya faru ne a kauyen Evutagi a karamar hukumar Katcha na jihar Niger. Marigayiyar, Fatima mai
Shekarau baiyi kasa a gwiwa ba a shekara ta 2018 ya karayin kaura ya koma gidan shi na asali wato APC biyo bayan komawar kwankwaso PDP. Da yake tofa albarkacin bakin sa Shakarau yace yanada dalilin daya sanyashi komawa APC sannan
Dama dai ya kamata kowacce jiha ta iya sama wa kanta kudade, maimakon wai ace sai gwamnatin Tarayya ta aiko sannan za'a yi albashi da ayyuka. Shekaru kusan 30 da kirkirar jihohin, amma har yanzu gwamnatin Tarayya ke basu nono, ta
Hukumar sojin Najeriya ta ce ta tashi wata maboyar 'yan ta'addar kungiyar Boko Haram a karamar hukumar Gamboru Ngala a jihar Borno. A sanarwar da hukumar sojin Najeriya ta fitar a shafinta na Tuwita, ta ce rundunar soji ta kai har
Masu zafi
Samu kari