Latest

Ba ni da alhaki kan sace 'Yan Matan Chibok - Jonathan
Ba ni da alhaki kan sace 'Yan Matan Chibok - Jonathan
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon shugaban kasar Najeriya Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa a akwai nau'in damuwa a zukatan al'ummar kasar dangane da rashin daidaituwa a tsakankanin hukumar kasar nan ma su ruwa da tsaki a harkokin zabe na 2019.