Latest
Mun ji cewa Fasto Mbaka ya debo ruwan dafa kan sa bayan ya caccaki ‘Dan takarar PDP Obi. Malamin addinin Kirista ya fusata cocin sa da hudubar da ya soki ‘Dan takaran na PDP. Yanzu dai ana shirin hukunta Malamin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci shugaban hafsoshin Sojin rundunar sojan sama, Iya bayis mashal Sadique Abubakar daya tare a jahar Borno don yaki da Boko Haram kamar yadda shugaban hafsoshin rundunar Sojan kasa, Laftanar j
Atiku da Buhari sun amince da juna game da batun kirkirar sabon Buhari. Osita Chidoka, wanda yana cikin manyan Darektocin kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar ya bayyana wannan a lokacin da yayi wani jawabi jiya a AIT.
Za ku ji cewa Sanata Bala Na’Allah ya bayyana cewa su su ka lallashi Jonathan ya amince da zaben 2015. Na’Allah yace shi da tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP Adamu Muazu su ka yi wannan aiki ba kowa ba kamar yadda ake rayawa.
An tashi baram baram ba tare da cimma matsaya ba a zaman tattaunawa daya gudana tsakanin kungiyar Malaman jami’o’in Najeriya, ASUU, da gwamnatin Najeriya akan yajin aiki na dindindin da ASUU ta shiga tun kimanin wata daya daya shu
Babban kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta ki amincewa da bukatar lauyoyin tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau da Ambassada Aminu Bashir Wali na watsi da karar da aka shigar na tuhumarsu da satar kudin al'umma. Dai
Allura ta tono garma yayin da adawar siyasa ta sanya hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin hulda da manema labarai, Ms Lauretta Onochie, ta shirga karya kan dan takarar shugaban kasa da jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito lamarin ya faru ne a gidan ma’auratan dake unguwar Agabado cikin karamar hukumar Ifo ta jahar Ogun, inda Kasali mai shekaru 38 ya lakada ma Sofiyat dan banzan duka har sai da ta mutu.
Jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano da ke garin Wudil (KUST) ta sanar da fadada harkokin bayar da ilimi zuwa na likitanci, lafiyar dabbobi, da kimiyyar hada magunguna. Shugaban jami'ar, Farfesa Shehu Alhaji Musa, ya sanar da h
Masu zafi
Samu kari