Latest
Cif John Oyegun, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, ya jaddada bukatar hadin kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC domin samun nasara a zaben 2019, a yayin da yake korafi a kan masu kawowa jam'iyyar tangarda. Ya yi gargadin cew
An samu tashin hankali a gidan gwamnatin jihar Benue, a Makurdi a ranar Laraba, 5 ga watan Disamba lokacin da wani bangare na ginin ya kama da wuta.An tattaro cewa koda dai ba’a rasa rai ba lamarin a dakatar da ayyuka cak.
Mai shari'a Steven Pam ya bada umarnin ne bayan yaji daga bakin wadanda ake zargin su Uku. Kotun ta umarci EFCC data gurfanar da dan takarar gwamna a jam'iyar APC Alh.Sani Abubakar Danladi a gaban ta a ranar 15 ga watan Junairu
Yar takarar shugabar kasar Nigeria karkashin jam'iyar ACPN, Obiageli Ezekwesili ta tabbatar da cewa gwamnatinta zata yi adalci ko kwanne irin mutum, wandanda suka hada da 'yan luwadi da 'yan madigo. Obiageli Ezekwesili
Sanatocin Amurka sun ce sun tabbatar Mohammed bin Salman na da hannu a cikin kisan gillar da aka yi wa dan jarida Jamal Khashoggi. Sanatan jam'iyyar Republican daga yankin South Carolina ya bayyana yariman a matsayin mahaukaci.
A yau Labara ne tsofaffin shuwagabbani Amurku guda hudu tare da mai ci yanzu, zasu taru domin kai ziyarar bankwana ga tsohon shugaba kasar Amurka, George Herbert Walker Bush, babba shugaban kasar Amurka na 41, wanda ya mutu a rana
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, masu garkuwa da Mutane sun yi awon gaba da wani Manomi mai shekaru 59 a duniya, Shugaba Garba, a kauyen Tudun Koya dake karkashin karamar hukumar Billiri ta jihar Gombe.
Tsohon hadiminGoodluck Jonatahan, Dr. Doyin Okupe, ya yi ikirarin cewa babu ta yadda za'ayi jam'iyyar APC ta lashe zaben 2019, ma damar ba'ayi magudi ba. Okupe ya yi wannan ikirarin a ranar Talata, ya yi Allah-wadai da kin aminc
Mataimakin shugaban kasar ya kuma bayyana cewa, mafi akasarin jiga-jigai da ma su rike da madafan iko na kasar nan marasa martaba sun dukufa kan juya baya ga shugaba Buhari sanadiyar tsantsar akidarsa ta adawa da rashawa.
Masu zafi
Samu kari