Kiwon Lafiya: Mafi yawa daga jama'a na rayuwa maras kyau, bincike ya nuna

Kiwon Lafiya: Mafi yawa daga jama'a na rayuwa maras kyau, bincike ya nuna

- Da yawa daga cikin wadanda suka manyanta suna sanya rayuwar su cikin hatsari

- Kaso Biyu cikin matasa suna da dama biyu zuwa uku akan fadawa cikin wannan hatsari

- An hada tsarin rayuwar yara data iyayen su don nuna banbancin dake tsakani

Kiwon Lafiya: Mafi yawa daga jama'a na rayuwa maras kyau, bincike ya nuna

Kiwon Lafiya: Mafi yawa daga jama'a na rayuwa maras kyau, bincike ya nuna
Source: UGC

Magidanta da dama tsarin rayuwar su yana cefa su cikin hatsari wannan batu ya bayyana ne ta dalilin jin ra'ayin mutane akan haka.

Wannan tambayoyi da akayiwa mutane akan harkar lafiya a kasar England ya nuna cewa Kaso Tara cikin Goma suna jefa kansu a hatsari.

Wanda rabi ne cikin matasa ke da dama biyu zuwa uku ta fuskantar wannan hatsari.

DUBA WANNAN: Baya ga suratu fatiha da Dino Melaye ya biya, PDP tayi kira ga talakawa su tashi da addu'a da azumin neman sa'a

Wannan tattaunawa ta nuna a shekara ta 2017 mutane 7,700 ne suka rasu a kasar ta England a dalilin shan giya.

A cikin wannan tattaunawa anji ra'ayin matasa 8,000 da kuma yara 2,000.

Yayin da a karo na farko aka hada tsarin rayuwar yara data iyayen su .

Sanarwa: Shafin Naij.com Hausa shine yanzu ya koma Legit.ng Hausa, don inganta muku zafafan labarai dama kayatarwa

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/hausa.legit.ng

Twitter: https://twitter.com/hausa.legit.ng

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit

Mailfire view pixel