Latest
Karamin ministan muhalli, Usman Jibrin ya zama sarkin garin Nasarawa na 13, a karamar hukumar Nasarawa da ke jihar Nasarawa. Mista Jibrin ya kasance shugaban ma’aikatar tun bayan barin tsohuwar minister, Amina Mohammed.
"Ina shawartarku dakuyi camfe a bisa abubuwan da suka kamata, 'Yan siyasa da jam'iyun su su rike wani abu wanda zai samarwa da kasar kwanciyar hankalinmu kuma zamuci gaba da basu shawara akan abinda ya kamata har zuwa lokacin da
Za ku ji cewa Hukumar sojin kasan Najeriya, ta samu nasarar dakile wani sabon hari na mayakan Boko Haram, inda ta salwantar da rayuwar dan ta'adda guda yayin da dama suka arce da raunuka na harsashin bindiga a jihar Borno.
Shugaban kungiyar ta kasa, Vincent Ubah, yace: "Wannan tayin ba yana nuna cewa kungiyar bata san cewa Atiku na da arzikin siyan kuri'u ba ma a ranar zabe. Duk da haka wannan tayin ya zama dole ne don ganar da yan kasa cewa wadanda
Wata kotu ta bayar da umurnin cewa, a garkame wani dan aikin gida mai suna Isiaka Usman, a gidan kurkuku, wanda a ke zaginsa da satar sarkar gwal, da kudinta ya kai N300,000. Emmanuel ya dage sauraron karar har sai 21 ga watan Di
Wani dan majalisar dokoki ta jihar Legas, Mista Victor Akande, a yau Alhamis ya bayyana cewa, mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu kan karagar mulkin kasar nan zai tabbatar da jin dadi da sharbar romo ta talakawansa.
Rundunar sojin Najeriya ta sake tura dakarunta cike da kayan aiki domin su kare Jakana, wani gari a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno. Sun yada zango kusa da wuraren binciken ababen hawa a inda ake ta bincikar matafiya.
A cewar kwamanda Abdul, sun kama tabar wiwi na kilo dubu daya da dari shida da casa’in da bakwai (1,697), giram ashirin da bakwai (27.7) na hodar iblis, giram 10 na heroin, kilo dubu daya da dari bakwai sittin (1,760.08) na kodin.
Za ku ji cewa lambar Najeriya ya fito a cikin manyan Kasashen da ‘Yan ta’adda ke barna a Duniya. Sauran kasashen da su ke wannan sahu sun hada da Iraq, Afganistan da kuma irin su Somaliya, Indiya, Yemen, Masar dsr.
Masu zafi
Samu kari